Idris Mai Lafia

Idris Mai Lafia MONIEPOINT AGENT
COMMUNITY HEALTH IN PROFESSION
Lives in jigawa state
09138010303

09/05/2025

What is the class of digoxin and uses

Assalamualaikum  jama'a barkanmu da wannan lokaci wannan yaro an haifeshi jiya lahadi a garin Gagarawa gari Allah ya jar...
29/04/2025

Assalamualaikum jama'a barkanmu da wannan lokaci wannan yaro an haifeshi jiya lahadi a garin Gagarawa gari Allah ya jarabce da wannan larura wadda a likitance ake kiranta da ompholocele iyayensa sunkasance masu karamin karfi wanda sunje asibitin jahun sunturasu asibitin Dan masara Amma ahalin yanxu sun dawo suna gida sakomakon yanayi na halin da ake ciki na rashin kudi sannan nayi magana da daya daga cikin manyan likitocin Dake aiki a asibitin yace aikin likita dayane yakeyi amma baya samun zuwa sai a karshen wata dan haka saidai su tafi asibitin AKTH Kano yaron yakasance yanyin komai da komai yana shan nono, yana kashi, yana fitsari babu wani abu da yake damun sa face wannan larurar dan haka jama'a wannan bayin Allah suke neman temako domin gaggauta kai yaron nan asibiti aceto rayuwarsa ga wanda Allah ya bawa iko domin aikine da akeyinsa acikin sauki idan har akasami nasarar kai mutum da wuri abinda Allah ya horewa mutum Alllah yasa adace shikuma Allah ya bashi lafiya Ameen ya hayyu ya qayyum
Za'a iya tuntubata Salahuddeen Abubakar 08140630008

29/04/2025

What is the term used to describe the involuntary flapping of the hands seen in patients with hypercapnia?

29/04/2025

This is my new page show me love please follow

29/04/2025

Welcome to my new public page in sha Allah I will promote knowledge, facts and my business.

Address

Maje Road
Hadejia
7201032

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idris Mai Lafia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share