09/05/2024
RASHIN MUTUNCIN YA ISA HAKA.
Duk wanda ya sanni ya sanni tun asalina a harkar ilimi, ina girmama malamai da karantarwarsu, sannan bancin mutuncin akidun kowa tunda nima ina da tawa Akidar.
To amma fa topic din da wasu malamai suke tattaunawa a satin nan yana jefani tsananin damuwa, nayi hawaye, nayi kuka, na kauda kaina, amma naga abun yaƙi ƙarewa a gunsu, har abun ya kai na fara loosing control din kaina, ina jin cewa na fito nayi abinda zai baƙanta ran kowa.
Ina wannan rubutun a yanzu, wallahi cikin matsananciyar damuwa, wanda duk masoyin Annabi Muhammad SAW na gaskiya, bana baki ba, zai fahimci zafin da nakeji a kan kirjina, ina son yasan cewa I'm start loosing control i swear to Almighty.
Wannan malaman naku idan bakuyi musu magana ba, sun daina tattauna maganar da suke, akan iyayen Annabi Muhammad SAW na rantse da girman Allah zan fito duniya na k**a sunansu daya bayan daya na kutuntuma musu ashariya, zan musu zagin tsamar nama wallahi, irin wanda zai zame musu abin kunya su kara tsaya a munbari su koyar da karatu.
Kowa da kuke gani dan tasha ne, kuma akwai kason zaluncin da aka haifeshi da shi, amma Addini da dabi'a suke sanyawa mutum ya zama nagari.
Sannan iyaye ko nawaye idan da hankali da mutunci abun girmamawa ne, b***e iyayen wanda yafi kowa gaskiya, yafi kowa matsayi da daraja a gurin Allah.
Menene amfanin wannan tsinannen karatun naku, kakai iyayen ma'aiki suna....... kai naka gidan Ubanka zaka saka su?, iyayenka sunfi na Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ne?, basu kaiba duk musuluncinsu tunda sun haifi wanda yafi Ubanka daraja ya fishi matsayi duniya da lahira.
Gwamnati taji, hukuma suji, sauran malamai suji, idan muka fara namu tashin hankalin wallahi bazaku iya damu ba, babu wani shege dan Ubansa duk matsayinsa a kasar nan da yakai matsayin Annabi Muhammad SAW, babu wani mai girma da muke jin tsoro matukar bazai girmama mana Annabi ba, kowaye kai kome kake tak**a da shi banza ne kai, idan baka girmama mana Annabinmu.
Haba wanne irin i