13/11/2025
SAI BABA GO AGAIN 3X🤝 2027
Kawo yanzu ba wani Dan takara da ya cancanta komawa Wannan kujera idan ba Wanda ke kanta ba ! In fact kamata ya yi mu karfafa mashi guiwa tare da kyakykyawan fatan ganin cewa mun kara samun ci gaba ta bangaren sa. Hon. Ko baya son komawa Wannan kujera to in sha Allah mu zamuyi kira gareshi domin ya nemi Reps (Batsari, SAFANA and Danmusa).
A kullum zamu ci gaba da yi mashi kyakykyawan zato tare da sa ran cewa in sha Allah zamu samu canji daga wajen shi 💯 saboda Mataimakin Shugaban Kasar Nigeria ya ce " Naka , naka ne , Amma idan ya san ciwon kansa idan kuma aljihun shi kawai ya sani, toh ba naka ba ne! Sbd haka daga SAI BABA GO AGAIN 3X 🤝💯 2027
Siyasa raayi ce 💯
SAI BABA GO AGAIN 🤝 2027
(AMB DELEKE MEDIA MARA)@