Gagarawa youth development association

Gagarawa youth development association Gagarawa

17/03/2022

ALLAH YA HASKAKA KARINKU YASA CAN TAFI YA MUKU SAKAYYA DA GIDAN ALJANNA MUKUMA INTAMU TAXO ALLAH KASA MUCIKA IMANI YASA MUYI KYAKKYAWAN KARSHE

19/11/2021
Gagarawa, dafarkodai assalamu allaikum, my name is sani sadisu gagarawa local government jigawa state, ni dan cikin gari...
30/09/2021

Gagarawa, dafarkodai assalamu allaikum, my name is sani sadisu gagarawa local government jigawa state, ni dan cikin garin gagarawa ne sannan kuma ina mika sakon gaisuwa ga jama,ar garin gagarawa gaba daya, musamman matasa dan mune masu tasowa yanxu, ya kamatamu hada karfi da karfe domin yunkurawa, dan ganin mun samo yancin kanmu garinnan, dama kasarnan baki daya, musammanma, ta yadda tsofinnan ko ince dattajannan suke mana mulkin karfa_karfa a kasarnan, inkaje jihar sune, local government dinma sune, kuma gashi su sun danne matasan kuma gashi, su matasan su sukasan matsalolin da kasar take ciki, to dahakane nake fatan zamu fito mu kwaci kanmu daga wannan tsofaffatan masu tunanin bara waccen, ahuta lafiya daga naku


Sani sadisu gagarawa

(Barrister mai Allah)

Address

Yanhota Street
Jahi
GAGARAWA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gagarawa youth development association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gagarawa youth development association:

Share