Ummu Husnaini Global Services

Ummu Husnaini Global  Services Muna sayarda Garin dan wake, da markadadden gyada,da yaji mai hadin tafarnuwa, da garin citta mai hadin tafarnuwa, muna masa ga masu hidimar biki.

Duk mai bukata zai iya bada order .

07/07/2022

Special yaji mai tafarnuwa,da Mara tafarnuwa.ummu Husnayni global services ta shirya tsaf dan jin dadin naman sallarku.A farashi mai rahusa.

Newly arrivals of original Pure Carrot and pure egyptian whitening body lotion all are available.
30/05/2022

Newly arrivals of original Pure Carrot and pure egyptian whitening body lotion all are available.

Watan azumi ya tinkaro mu,ga masu bukatan garin kunu, garin Dan wake,yaji na tafarnuwa da markadadden gyada ya tuntubi u...
23/03/2022

Watan azumi ya tinkaro mu,ga masu bukatan garin kunu, garin Dan wake,yaji na tafarnuwa da markadadden gyada ya tuntubi ummu Husnaini Global service ta wannan layi ....08103189849

Alhaji Ali Muhammad kaka,thanks for patronising with ummu husnayni global service. Allah ya bada zaman lfy Ango da Amary...
07/11/2021

Alhaji Ali Muhammad kaka,thanks for patronising with ummu husnayni global service. Allah ya bada zaman lfy Ango da Amarya da Uwargida.

Hajiya Rabiyatu (mamana)thanks for ur patronage, Allah ya raya mana baby.Abincin suna,aure,reception, walima babu wanda ...
06/11/2021

Hajiya Rabiyatu (mamana)thanks for ur patronage, Allah ya raya mana baby.Abincin suna,aure,reception, walima babu wanda bamu yi.

Garin dan wake,yaji tokan miya ..duk a kan farashi mai sauki.
18/09/2021

Garin dan wake,yaji tokan miya ..duk a kan farashi mai sauki.

Hadin Yaji na musamman,muna maraba da masu sayan daya daya ko tsari.
01/08/2021

Hadin Yaji na musamman,muna maraba da masu sayan daya daya ko tsari.

UMMU HUSNAINI,SPECIAL YAJI,SALLAH YA ZO,KO BAKA DA RAGO KA SAYI YAJIN CIN NAMA,SABODA MAI ZUFIN IDO DA WURI YAKE FARA KU...
09/07/2021

UMMU HUSNAINI,SPECIAL YAJI,SALLAH YA ZO,KO BAKA DA RAGO KA SAYI YAJIN CIN NAMA,SABODA MAI ZUFIN IDO DA WURI YAKE FARA KUKA.

Available for pick up or delivery Location jalingoInbox   call or whatapp 08103189849 meNt-delevery excluded withing jal...
12/04/2021

Available for pick up or delivery

Location jalingo

Inbox call or whatapp 08103189849 me

Nt-delevery excluded withing jalingo


Garin kunu, markadden Gyada,Garin danwake, special yaji

Ina mabukata garin Dan wake da garin kunu da markadadden gyada da yaji mai tafarnuwa.Ku hanzarta kar ayi banda ku. Muna ...
12/04/2021

Ina mabukata garin Dan wake da garin kunu da markadadden gyada da yaji mai tafarnuwa.
Ku hanzarta kar ayi banda ku.
Muna aika kayanmu ko ina.
Duk wanda ya saya a cikin garin jalingo zamu kai masa har inda yake cikin aminci.
Hanzanra ka nemi ummu Husanini a wannan layi 08103189849.ko ka yi mana magana ta what app.

Yaji, gyadan kunu ko miya, garin Dan wake, garin kunu.Location -Jalingo Za a iya nemanmu ta wannan layin08103189849
10/04/2021

Yaji, gyadan kunu ko miya, garin Dan wake, garin kunu.
Location -Jalingo
Za a iya nemanmu ta wannan layin
08103189849

Muna masa na bikin aure, Suna, dinner, reception, Walima,bikin zagayowar ranan Haihuwa(birthday)da dai sauransu.Domin ji...
06/04/2021

Muna masa na bikin aure, Suna, dinner, reception, Walima,bikin zagayowar ranan Haihuwa(birthday)da dai sauransu.Domin jin dadin shagalinku ku tuntubi wannan layi
08103189849.
Location, cikin garin jalingo.

Address

Jalingo

Telephone

+2348103189849

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummu Husnaini Global Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share