Yusuf Yarojee

Yusuf Yarojee Political activist

20/07/2025

Just to show you people my Identity

29/03/2025

Akwai Labari mai Dadin ji Game da Aikin Gadan Namnai
Insha Allahu Gobe zan Saki Video Akanshi.
Gwagwarmaya Yanzu Na Fara Ba Gudu Ba Ja Da Baya

22/03/2025

Gwannan ka Da ciyaman Naka Duk Yanzu Darajarsu Daya Ne A Kundin Tsarin Mulki, Ankarbi Kudi Ansayar Muku Da Yancin ku A ABJ

To ai kaga ko anan yafita Da kudin Tiransifomar sa, ballentana ma ba yau aka fara karbar na goro ayi shiru ba.In munyi m...
21/03/2025

To ai kaga ko anan yafita Da kudin Tiransifomar sa, ballentana ma ba yau aka fara karbar na goro ayi shiru ba.

In munyi magana ace mana Manufarmu Al’umma, To afadamana ko muga hoto ko video inda ake kare muradun Al’umma din na fili Kona boye don Allah Idan akwai.

18/03/2025

Bawai Baya Samun Federal Government appointment slot banefa, Kawai dai Wadanda Yake Bawan Ba Wadanda Za’a Buga A Jarida Bane. Alfawa Ta Tsakiya

Itafa Siyasa kamar Adashi ne A wurin Wanda ya waye Kenan.Idan Talaka ya yarda dakai yazuba maka kuriarsa ka kwashe Shima...
16/03/2025

Itafa Siyasa kamar Adashi ne A wurin Wanda ya waye Kenan.

Idan Talaka ya yarda dakai yazuba maka kuriarsa ka kwashe Shimafa Jira Yakeyi ka zuba masa Ayyuka Da Rage masa radadi na rayuwa ya kwashe.

But unfortunately Yanzu shuwagabannin da muke zabe Chi biyu sukeyi su kwashi nasu chin dinnnan, sannan su kwashi Namu Talakawa.

Kuma babban abin bakin cikinma da rashin tunani irin nasu wai kuma sai sudawo s**e akafa sabuwar adashen dasu sannan kuma abasu chin farko, ahakan saikaga maciya amanar chikinmu, Wato sauran yan adashen da akachi kudin da aka kwashen dasu sunfito sunata kunfan baki akan saidai asake bawa wanchan din chin farko ai zai gera halinsa, Na farkon ma matsala Akasamu, saboda su ba ruwansu da sauran mutanen, idandai za’akechi dasu in ankwashe to su sun yarda acigaba da tafiya ahakan.

Allah yamana tsari da munafai na gida dana waje, na boye dana Fili. Ameen

Address

Jalingo
1234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf Yarojee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share