Gwagwarmaya Jibia Chapter.

Gwagwarmaya Jibia Chapter. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gwagwarmaya Jibia Chapter., Jibiya.

09/04/2022

Majalisar wakilai ta yi wa dokar hana auren jinsi kwaskwarima, inda ta sanya hani da sanya kayan mata da wasu maza ke yi a cikin dokar. Kudirin da dan

24/03/2022

Impossible is just an opinion!!!

23/03/2022

Wasa farin girki, Gwagwarmaya yanzu aka fara.

19/03/2022

Allah Sarki talaka bawan Allah ina zaisa kansa?

18/03/2022

Wannan Shafin an kirkire shi danufin kokarin kawo chanji da gyara ga al umma, duba da wannan lokaci marar dadi da al ummarmu ke ciki,kama daga tsadar rayuwa, talauci, kuncin rayuwa, karancin tsaro, rashin nuna ko inkula ga talakawa da wadansu shuwagabanninmu keyi, tare da haska wadansu al amuran dasuka shafi siyasar garin Jibia wani lokaci hardama Katsina baki daya.

Address

Jibiya

Telephone

+2347041757646

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwagwarmaya Jibia Chapter. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share