ZAzzafar Kauna

ZAzzafar Kauna Salam yanuwana musulmai mazada mata munai muku albishir da wannan mashahurin feji mai suna (ZAZZAFAR

Assalamu alaikum yan uana musulmai mazada mata muna rokon goyon baya daga gareku domin habbaka wannan feji mai albarka domin tunatar dayanwa masoya,sannan muna neman temakonku wajen farantawa sauran masoyanmu rai dakuma debemusu kewa dan allah muna masu rokon al umma damuzama masu furta alkaihri aharshenmu muzam muntsaftace harshenmu wajen kalami wannan fejin muna rokon allah dayasa yakasance mai

amfani awajenmu domin musamu damar farantawa masu biye damu,bayan haka don allah duk mai san yahadu damu awannan fejin mai tattare da dumbun albarka sai ya join namu dasuna KAMAR HAKA (ZAZZAFAR KAUNA)insha allahu wannan fejin yadauki alkawari ga mabiyanmu dayanda suke tare damu zaike kawomuku ingantattun labari masu gamsarwa gawayanda suke tare damu masha allahu kukasance taredamu akodayaushe lafiya daga naku masyinku {NURADDEEN LAWAN KABO} allah yabarmu tare.

Allah yasaka masa da alkairi
17/04/2022

Allah yasaka masa da alkairi

09/12/2021
09/11/2021
23/06/2021

A mulki naga mutuwar Abacha, a sarauta naga ta Sarkin Kano Ado, a basira da azanci naga ta danmasanin Kano, a ilimin addini naga ta Sheikh Jafar da Albani, a dukiya naga mutuwar Sheikh Isiyaka Rabiu da makamantan haka.

Bayan mutuwar su sai naga ba abinda aka fasa. Yadda rana take faduwa a yamma ta fito ta gabas haka take yi. Mutane sun cigaba da harkokin su, matayen su da yayan su ma sun ci gaba da rayuwa ta walwala da jin dadi cikin kankanin lokaci.

Sai na kara tabbatarwa kaina cewa wannan duniyar ba komai bace face mayaudariya kuma duk wanda ya yarda da ita to zata bashi mamaki....

Haka zalika da na ga yadda matan mamata suke rigerigen aure sannan suke kawo mazajen da s**a aura cikin gidajen tsofafin mazajen su su kwanta a kan gadon mamacin da su sannan naga kuma yadda y'ay'a suke rigima akan gadon mahaifan su da yadda suke sharholiya da abinda aka bar musu sannan naga yadda ake fama dasu gurin biyan bashin mamacin, sai na fadawa kaina gaskiya cewa duk wanda ya bari saboda d'a ko mata ko wani ko wata ya sabawa Allah ko ya Tara dukiyar haram, to ya cika cikakken sakarai.

Ita duniyar nan duk girman mutum kuma duk matsayin sa mutuwarsa bata sawa a fasa komai.

Wannan kadai ya ishe ka ishara ka sauke girman kai da isa ka nufi Allah da ayyuka na gari.

Masha AllahANNUR INVESTMENT KABOANOTHER UPDATE
14/02/2021

Masha Allah
ANNUR INVESTMENT KABO
ANOTHER UPDATE

School life good life
03/02/2021

School life good life

Address

Kwari B Kabo Town
Kabo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ZAzzafar Kauna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ZAzzafar Kauna:

Share