IJABA

IJABA ADDU'A

Slm Ya yan'uwa masu albarka barkammu da yini kaja wanna askar Adadin hailala wato 165 Sai karoki Allah bukatun ka Allah ...
18/01/2025

Slm Ya yan'uwa masu albarka barkammu da yini kaja wanna askar Adadin hailala wato 165 Sai karoki Allah bukatun ka Allah yasa mudace

Slm ya yan'uwa masu albarka barkammu da safiyar juma'a ga Goron juma'anan gare bayan ka'/ki karanta wanna adadin na ya w...
17/01/2025

Slm ya yan'uwa masu albarka barkammu da safiyar juma'a ga Goron juma'anan gare bayan ka'/ki karanta wanna adadin na ya wahhabu (2744) Bayan idarda Sallar juma'a Sai karoki Allah bukatun ka Allah yasa mudace

27/12/2024
Assalamu alaikum barkammu da juma'a idan kasamu wannan sirrin kadene rashin kudi a'aljihun ka dukwanda yake so yayi like...
09/02/2024

Assalamu alaikum barkammu da juma'a idan kasamu wannan sirrin kadene rashin kudi a'aljihun ka dukwanda yake so yayi like da inna so amma zebada sadakan #2,000k

Maulammu sheikh dahiru bauci ya samu karuwan jika wannan itace jikanyar sa ta 407 Allah ya rayata Alfarmar annabi muhamm...
22/10/2023

Maulammu sheikh dahiru bauci ya samu karuwan jika wannan itace jikanyar sa ta 407 Allah ya rayata Alfarmar annabi muhammad.

Goron juma'a kakaranta wannan aya yau bayan sallar juma'a kafin magrib sau 6666 domin warwarewar al'amuran da s**a chaku...
20/10/2023

Goron juma'a kakaranta wannan aya yau bayan sallar juma'a kafin magrib sau 6666 domin warwarewar al'amuran da s**a chakude maka/maki ayi juma'a lafiya

muhammad rasulullah
23/09/2023

muhammad rasulullah

asslam
29/11/2020

asslam

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IJABA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share