Kimiyyar Android.

Kimiyyar Android. Gaskiyar Labari shafi ne da ke kawo muku sahihan labarai na Najeriya da duniya cikin harshen Hausa. Ku biyo mu domin samun labarai cikin sauri da gaskiya.

Muna kawo breaking news, siyasa, tattalin arziki, da manyan abubuwan da ke faruwa a duniya.

09/08/2023

Alpha GPT:
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Jama'a ku shiga ALPHAGPT akwai Alkhairi a ciki

GA YADDA ZA KAYI REGISTER

Sai kaje cikin Trust wallet ko Metamask a {Dapp} na wallet naka wato Browser Sai kayi pasting nashi wannan Link din
https://alphagpt.io/?code=0xf5bc0c5e2dede0592c33db67f34446f78836b876

sai kayi connecting da (BNB NETWORK).

~ Sai ka taba kan ( ROBOT ) Na farkon shine Free Robot Wato ( BINANCE BOT ) Za kaga inda aka Saka Maka ( Active ) Sai ka danna kadan jira yayi processing Sai na sake Danna ( MY ROBOT ) saika Danna ( START QUANTITY ) shike nan kayi activating na free Robot, sannan idan kana da sha'awar sayan robot nasu ma duk hanyar daya ce yadda kayi wancan haka za kayi shima.

Zamu nuna yadda zaka saya da amfanin sa da alkhairin da zaka samu a ciki Dan Allah kar kuyi wasa da Project din nan, zan zo nayi bayani akan sa sosai.

Ga link din
https://alphagpt.io/?code=0xf5bc0c5e2dede0592c33db67f34446f78836b876

02/08/2023

AlphaGPT

Duk wanda ya saka kudinsa a AlphaGPT to yayi kokari ya gayyato wasu suyi register a karkashinsa, hakan zai sa a samu karin kudade, gwargwadon kokarin da kayi akan AlphaGPT gwargwadon alherin da zaka samu

Allah ne Ya kawo mana AlphaGPT domin ya saukaka mana tsadar rayuwa da muke fuskanta, ni a fahimtata Alpha rahama ne garemu daga Allah

Alherin da muke samu da AlphaGPT a bayyane suke, kuma mu taimaki iyaye da mabukata da addini daga cikin wani kaso na alherin da muke samu a AlphaGPT

Sannan a cigaba da bincike don a tabbatar da sahihancinsa a samu nutsuwa kafin a saka kudi

Wanda suke son yin register zasu iya tuntubata domin nayi guiding dinsu ko suyi amfani da link nawa domin suyi register!
https://alphagpt.io/?code=0xf5bc0c5e2dede0592c33db67f34446f78836b876
Da zaran anyi copy link din sai a bude Trust Wallet ayi pasting a gurin search sai ayi connecting da Binance smart chain

Muna saka bidiyo kan yadda ake register na AlphaGPT da yadda ake deposit da karin bayanai a Telegram group ta wannan link
πŸ‘‡
https://t.me/+SdOQ7Dw3-zmK-2-C

Allah Ya tabbatar mana da alheri

18/07/2023

An kashe kasar mu babu aiki, babu abin yi, babu Kudi a hannun mutane, amma babban kuskure shine ka kashe kanka wajen 'kin tsayawa ka samar da aiki wa kanka bayan an kashe kasar an hana ka aikin yi, ka zauna kana jiran aikin Gwamnati, haba Malam a Nigeria a yanzuπŸ€” aikin Gwamnati?
~ Sun hana aikin yi, kaima ka hana kanka aikin yi wajen lalaci da yawan bacci da wasa da wayar da take hannun ka, na rantse da Allah akwai wanda na ganshi da wayar dubu 100k yana kallon Film, nace wane baka san menene waya ba.

Yace na raina masa hankali, sai na jawo shi jiki na na koya masa wasu abubuwa ya fara samun Kudi, yace sai yanzu na yarda da maganar ka ada ban san waya ba.
~ Mutanen kasar mu basu da aikin yi, Kudin da suke samu bai wadatar su rayu rayuwar da ta dace dasu ba. Kamfanonin kasashen waje sun zo da Fasahohi ana cewa ku shiga ku amfana kuna cewa tab ni ba zan saka Kudi a abinda bana ganin sa ba. Nace (Ai kuwa talauci ma baka ganin sa, bari kaji).

~ Akwai mutane da yawa wadanda naga suna da Basira sai naga hankalin su bai je kan Blockchain technology da Crypto ba, sai na jawo su na nuna musu, alhamdulillah yanzu babu wanda bai kafu da kafan sa ba, suna da yawa wallahi ban san adadin su ba, daga ciki akwai:
Ismail Umar Nasko
Abubakar ABK
Abu Ismail.
Sulaiman Abubakar Nepa
Umar B Umar.
Baydeeyat Usman
Firdausi Lawal Muhammad
Da Amaryar da bata magana a Online Fatima Abdullahi Abubakar
Lawal Ahmed Babasidi

Da sauran su, wadannan a yanzu idan s**a ga kana kallon Film a waya dariya zasu yi su wuce s**e wannan bai san abinda yake rike dashi ba. Na rantse da Allah idan ka fahimci wadannan abubuwan, ka hada su da harkokin kudi da kake yi duk wanda yayi maka maganar aikin Gwamnati zaka ga kamar ya gaya maka bakar magana ne.

~ Dan haka a shawarce duk wanda yake da dama kuma yake da hali a cikin harkokin da kake yi na Kasuwanci a Shagon ka, ka kasuwa kada ka tsaya waje 'daya ka hada da wasu hanyoyin da muke yawan magana akan su zasu taimaka.

~ W

Address

Kaduna
Kaduna

Telephone

+2348147284470

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kimiyyar Android. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kimiyyar Android.:

Share