23/05/2023
[12/18, 2:20 PM] *Ayusha Iliasu musa: 02/12/2016. 9:50pm *Y'AR BOKO* 📚🖍*WRITTEN BY* *AYUSHA ILIASU**EDITED BY**HAWWA SALEH**IN DEVOTION TO**HUMAIRA B MELODY* 0⃣1⃣-1⃣0⃣BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIMNeenarh zaune a school library, tana revision n lecture din d s**a futo, gefanta Ummy lolo ce ita ma ta maida hankali g calculation din gabanta, neenarh ce tace besty lokacin sallah yayi is better mufara sauke farali sannan mu cigaba d gashi, atare s**a mike dan zuwa central mosque dake cikin campus danbin jam'i, zuwansu keda wuya akai kiran sallah, kafin liman y tada ik**a sun idar d nafila rakaa biyu, Wayan neenarh ce t fara ringing ,tana dubawa tace zuhra ce tare d amsa kiran ,tace Hello? Adaya barin zuhra tace kuna inane tin dazu kunbarni sai zagaye nake cikin schl bangankuba, neenarh tace masallaci mukaje mukai sallaa,but we are on our way to d lecture hall pls ki samar mana seat ,yanxu zamu karaso, 2:00pm suke d lecture ka'idar malaman department din shine in lecturer y rigaka shiga hall shikenn kayi missing lecture wannan rana, k**ar kullum yauma lecture din political science deptrmt zasuyi Mai taken *INTRO TO POLITICAL SCIENCE*hango malamin s**ai yana tafe a bayansu saura kiris y cimmusu aikuwa basu san lokacin d s**a daga kafa d yar rige rige dan ganin sun rigashi isa ba,aikuwa suna zama shima ya shiga Hall din ,musa Abdullah auditorium katan Hall ne dake cin akalla dalibai dubu, bisa g alada duk wani dalibi n jamia yasan cewa dalibai from different department ke Haduwa guri guda dan yin lectures, su ummylolo n daga cikin dalibai da ke department of economics suke subsiding d pol Science d sociology, shigowar malamin y Sanya aji yai tsit, saboda tin ranar d y fara shigowa y kora musu warning tare d wassafa musu sharadansa, tare d ja musu kunne subi doka a zauna lfy, dan duk student din daya fada trap dinshi zai dandana kudarshi, malam Abdulmalik shine ke daukansu course din, a hankali ya dinga musu bayani dalla dalla, inyana ma explaining ca dinga musu bayani dalla dalla, inyana ma explaining concept sai kaji tankar kwakwaluwar K y bude y zubama, gashi d kawo examples d refrence, shi yasa daliban ke alfahari dashi, aladar shi guda duk lokacin d y gama, zai pointing randomly akan koma waye ya mishi tanbaya base on abin d s**ai treating, in kayi nasarar amsawa y baka marks, inkuwa akasin haka zaiyi deducting 5 marks from ur continuous assessment, minti daya baya karawa akan two hours d schl t yarjemai. A kalla arana suna yin lecture 3,kuma d intervals tsakanin ko wanne ,hakan n basu damar kara bibiyar abinda malamannasu suke koyar dasu, alakar Ummy lolo , neenerh Xuhrah t samo asaline tin ranar d s**a zo karbar admission letter, neenerh ce t fara zuwa, ganin gurin arufe yasa t nemi gefe t zauna kan benci ,saboda murna ko baccin kirki bata samu tayi ba, ummylolo ce t karaso inda taga Wata budurwa a zaune , tace hiii Sis, ta amsa d hy, t kara d cewa pls a ina ake karban admission letter? neenerh tace n wana deprtmnt din? tace economics.window din dake kallansu t nuna mata tace nan ne, nima su nake jira n Karbi tawa, jin haka yasa Ummy samun guri t zauna, jefi jefi suna dan hira, a hnkli akai t taruwa sannan aka fara basu, bayan neenerh t Karbi tata tace d Ummy barinajira ki, sai muje bank muyi payment, wannan itace silar haduwar su, yayinda zuhra kuma sun hadu a Cafe lokacin d s**aje shigar d courses din d zasuyi.