Arraxakhan Rabee’uo

Arraxakhan Rabee’uo Abban NASEEMA

happy BIRTHDAY A'eesha Humaira
11/07/2026

happy BIRTHDAY A'eesha Humaira

Ceton Al'umma Ne Manufarmu - Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)Daga Ofishin Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)Jagora (H)...
15/06/2026

Ceton Al'umma Ne Manufarmu - Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)

Daga Ofishin Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)

Jagora (H) ya bayyana cewa ayyukan da sassa daban-daban na Harka Islamiyya ke gudanarwa na ceton al'umma ne, yayin da yake gabatar da jawabin rufe Mu'utamar na Dandalin Kiwon Lafiya (ISMA) karo na 28, yau Lahadi, 28 ga Zul Hijja 1447, a gidansa da ke Abuja.

Da yake bayani kan ayukkan ISMA, ya bayyana su a matsayin ayyuka masu matuƙar muhimmanci, wanda ya ce ayyuka ne na ceton rayuka. Haka kuma, ya yi tsokaci kan wasu ayyuka da Lajnonin Harka ke gudanarwa a fannoni daban-daban a cikin al'umma, wanda ya ce "duka dai ana aiki ɗaya ne, kula da al'umma." Ya ce ayyukanmu shaida ce ta kyakkyawar manufarmu ga al'umma, saɓanin yadda maƙiya ke ƙoƙarin nuna mu.

Sai dai, Jagora (H) ya nuna damuwa kan yawaitar shaye-shaye da illolin da yake haddasawarwa cikin al'umma. Ya ce, maƙiya na amfani da shi a matsayin makami don lalata tarbiya, "makami ne shi ƙwaya; suna amfani da shi wurin lalata tarbiya da kuma sa matasa su aikata abin da suke so."

A ƙarshe, ya yi kira da ci gaba da ayyukan hidimtawa da ceton al'umma, tare da jaddada mahimmancin tallafawa irin waɗannan ayyukan. "A ci gaba da ayyukan hidimtawa al'umma tare da jajircewa da yin su don Allah."







28/DhulHijja/1447
14/06/2026

Try to surround yourself with good and respectable people. Even if nothing else, you will gain knowledge and see progres...
14/06/2026

Try to surround yourself with good and respectable people. Even if nothing else, you will gain knowledge and see progress in your life.

Purify your heart and prepare the provisions you need for a long journey.
Remember,
steady and patient steps lead to lasting success. As the saying goes, "Slow and steady wins the race."

14/06/2026
01/05/2026
Masha Allah alhamdulillah
01/05/2026

Masha Allah alhamdulillah

Masha Allah alhamdulillah Andaura Auran Abdulrahman (Manu) da Amaryar sa Ummi yau da misalin karfe 3:00pm Anan Garin Mar...
31/03/2026

Masha Allah alhamdulillah

Andaura Auran Abdulrahman (Manu) da Amaryar sa Ummi yau da misalin karfe 3:00pm Anan Garin Mariri .

Angwan da Amaryar duku Members ne na Imam Ali Shotokan karate Team Nigeria ne

Allah ya bada Zaman Lapia Ameen

Arraxakhan Rabee'u

Address

Kaduna State, Lere Local Government, Mariri
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arraxakhan Rabee’uo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share