AbdallElect.

AbdallElect. Diplomatic approach

Daga cikin wasiyoyin shi yana cewa👇Na riga na tsufa, gangan jiki na (body) bashi da sauran tasiri. A wannan yaƙi (War) N...
01/03/2026

Daga cikin wasiyoyin shi yana cewa👇

Na riga na tsufa, gangan jiki na (body) bashi da sauran tasiri. A wannan yaƙi (War) Ni ɗan kallo ne daga kan kujera ta (Chair). Idan har Isra'ila tana da yaƙinin (believes) cewa kashe ni shine Nasara agare ta tabbas tayi kuskure, Iran ba Baiwa (slave) bace ga kowa a duniyar nan.

13/12/2025

Wannan shine malam Al-Ameen Sadeeq. Dattijon da aka baiyana a matsayin ÆŠalibi na farko a Makarantar Primary ta Sultan Bello dake Garin Kaduna.

Wani kuma burin shi yaje
10/12/2025

Wani kuma burin shi yaje

10/12/2025

Ehen

01/11/2025

Gaskiya anyi wa Baba Rabe É—iban Albarka

01/09/2025

Malam na korafi

Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ba za ta gajiya ba har sai ta farauto maharan da s**a kashe masallata a garin Malumf...
22/08/2025

Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ba za ta gajiya ba har sai ta farauto maharan da s**a kashe masallata a garin Malumfashi da ke jihar Katsina, saboda a cewarta, maharan sun nuna rashin imani a harin

22/08/2025

Wani manazarci yace 👉Da ace hankulan matasan mu sun fahimci haka, watakila da basu riƙa bauta wa ƴan siyasa ba.

Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa ya shawaraci Æ´an Najeriya da su koyi dabarun kare kai daga haÉ—u...
21/08/2025

Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa ya shawaraci Æ´an Najeriya da su koyi dabarun kare kai daga haÉ—urra a matsayin mataki na ko-ta-kwana.

18/08/2025

Nigerian Christian Pilgrim commission(NCPC) itace hukumar dake shirya ziyarar aikin hajjin kiristoci zuwa Isra’ila da Jordan
Bishop Stephen Adegbite shine Babban sakataren Hukumar, ya ce Gwamnatin Tarayya ta amince da rage kuÉ—in kujerar zuwa ibadar ta Kirista da kaso 50%, wanda hakan ke nufin cewa masu niyya za su biya rabin kuÉ—in kawai.

Yanzu wane irin wa'azi zaka iya yiwa wanda yayi sata a MAƘABAR-TA wajen da ake rufe mutane idan sun mutu?     Wanda ya t...
05/08/2025

Yanzu wane irin wa'azi zaka iya yiwa wanda yayi sata a MAƘABAR-TA wajen da ake rufe mutane idan sun mutu?
Wanda ya tsallaka KABARI bayan KABARI har yakai inda zaiyi sata🤔

Address

No. 36 Sarki Avenue Kurmin Mashi Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AbdallElect. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share