20/04/2024
Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un😭
Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un😭
Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un😭
Usman khalid mutumin kirki Allah ya jikanka Allah ya gafarta ma Dan da ka bari Allah ya rayama shi bisa sunnan annabi Muhammad S.A.W🤲🏼🤲🏼🤲🏼