Tammuhah property

Tammuhah property TAMMUHAH PROPERTY

Wannan Aikin ya Lakumr kuddi kusan 1M.Idan kana bukatar irin shi WA zaka naima QS Engr Arc Ko Bladr
11/04/2026

Wannan Aikin ya Lakumr kuddi kusan 1M.

Idan kana bukatar irin shi WA zaka naima

QS
Engr
Arc
Ko
Bladr

26/03/2026
26/03/2026

🏗️✨
Alhamdulillah! Mun dawo daga hutun Sallah 💫

Aikinmu a Tammuhah property yana tafiya yadda ake so, kuma cikin ikon Allah mun riga mun cimma akalla 45% na gininmu 🧱📈

👉 Wannan babbar alama ce ta inganci, kwarewa da kuma cika alkawari a yarda da kukayi da mu.

Kada ku manta 👇
Mun shirya domin mu Samar maku da:
✔️ fili a kowanne wuri a fadin kafinsoli Kankia da Katsina.
✔️ Gina muku gida daga tushe har ƙarshe.
✔️ Tsara muku gini yadda kuke bukata (custom design)

🎯 Burinmu: Gina muku ingantaccen gida cikin gaskiya da amana.

📞 Ku tuntube mu yau domin fara aikin ku!

With Nuraddeen Musa Kafinsoli – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
20/03/2026

With Nuraddeen Musa Kafinsoli – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

With Ismail M Abdullahi – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
20/03/2026

With Ismail M Abdullahi – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

Eid Mubarak from us.Keep sharing Tammuhah property Page.We're Dealing with: Any Architectural designs,construction, reno...
20/03/2026

Eid Mubarak from us.

Keep sharing Tammuhah property Page.

We're Dealing with:
Any Architectural designs,construction, renovation,real estate and other forms of construction.

Thank you&Wishes you Allah's Khair🤲.

We love you All.

19/03/2026

In progress

17/03/2026

Aiki na tafiya cikin tsari da inganci!

Duk da gajiya da zafin rana a wannan lokacin azumi, ƙungiyar Tammuhah Property ba ta tsaya da aikin taba duk saboda ta farantama Wanda s**a bata amanar aiki.Kuma mun ci gaba da aiki tukuru domin ganin an samar muku da gidaje masu kyau da inganci. 🏠

✅ Ingantaccen gini
✅ Tsari na zamani
✅ Aminci da kwarewa

Wannan nasara da muka samu alama ce ta abubuwa masu girma da ke tafe!
📍 Aiki yana gudana a Kafinsoli, Kankia da sauran sassan Katsina State
📞 Ku tuntube mu yanzu domin:
Ginin gida
Zane (building plan)
Shawarar gine-gine
Tammuhah Property....Muna gina makomar ku da inganci da Amana!

🚧 Sabon Babin Ci gaba yazo a Kafinsoli!A yau mun fara ganin sahihan matakan ci gaban gine-gine a Kafinsoli da kewaye, in...
15/03/2026

🚧 Sabon Babin Ci gaba yazo a Kafinsoli!

A yau mun fara ganin sahihan matakan ci gaban gine-gine a Kafinsoli da kewaye, inda Tammuhah Property s**a fara shimfiɗa tubalin Wani sabon gini.
Wannan ba kawai gini ba ne, A'a alama ce ta sabon kuduri da sabuwar damar ci gaba ga al’ummar yankin da kewaye.

🏡 Mun fara irin waɗannan ayyukan ne saboda dalilai da dama kamar:

- Darajar ƙasa tana ƙaruwa
- Aikin yi ga matasa yana samuwa
- Gari yana ƙara bunƙasa.

Mutanen Kafinsoli da Kankia da kewaye, lokaci ne na mu gane damar da ke gabanmu. Ci gaban gari yana farawa ne da irin waɗannan matakai na gini da tsari.

Tambaya ga al’umma:
Shin ku na ganin wannan zai kawo gagarumin ci gaba ga yankinmu?

Ku faɗi ra’ayinku a comment, ku kuma kuyi sharing wannan post domin kowa ya san abin muke tafe da shi a garin Kafinsoli.




Usman Auwal Tsoho Smniqs
07/03/2026

Usman Auwal Tsoho Smniqs

Address

Kafinsoli Kankia LGA
Kankiya

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tammuhah property posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share