mr.vet agriconsult

mr.vet agriconsult is to share with general public about animal husbandry practices and their general health management

12/12/2021

is to share with general public about animal husbandry practices and their general health management

15/08/2021

be the next agribusiness champion

15/08/2021

wannan page an bude shine domin koyar da harkar noma da kiwo muna bada shawarwari kan yadda zaa kafa a kuma tafiyar da harkar gidan gona na kiwon Kaji da sauran tsuntsaye irinsu tattabaru, geese, dawisu kai har ma da jimina ko kuma manyan dabbobi kamar shanu, tumaki,dokuna, Kare, kyanwa, da sauransu dama duba lafiyarsu dakuma shawarwari kan yanayin tsarin ginin gidan gona ko gun kiwon, kalar kajin ko kifi, dabobin renonsu (Brooding) tsarin abincin su dama duk wani Abu da ya shafe su. kamar su yanke baki Kaji masu kwai(layers) wato (debeaking )Riga kafi (vaccination) deticking wato magance kwarkwata.hada abinci (feed formulation) kyankyasa (hatchery management).

Address

Lajawa Street Sallari
Kano

Telephone

8034372086

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when mr.vet agriconsult posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share