03/08/2022
Jan hankali dangane da mining na *RENEC.*
Muna cigaba da sanar da 'yan uwa members cewa duk wanda baya *MINING* na coin din RENEC a kasuwar *REMITANO* yakamata ya hanzarta ya fara domin akwai alheri a tattare dashi yanzu kyauta ake samun shi nan da wani lokaci wallahi sai mutum ya bayar da dubban nairori zai same shi, domin mutanen kudu idan kaga yadda s**a dukufa wajen mining din *RENEC* wallahi sai abin ya baka mamaki saboda haka mutanen mu na arewa kada wannan dama ta wuce mu.
Kasuwar *REMITANO* wanda suke da mallakin coin na *RENEC* ta zagaye kasashe 30 a duniya amma a yankin afrika kawai kasashe 3 ne kacal ta basu dama *NIGERIA*
*SOUTH AFRICA*
*GHANA.* Da Kuma Kenya
*REMITANO* kasuwa ce kamar Binance sannan kuma tana da blockchain nata na kanta saboda haka RENEC ba zai sha wahala ba wajen samun tagomashi da wurwuri bayan an gama mining dinsa.
Idan zamu tuna *BNB* na kasuwar BINANCE shima sun bayar dashi kyauta a *2017* bayan an gama mining dinsa ya shiga kasuwa a farashin *N41* amma yanzu sai ka bayar da *N319,000* za a baka BNB guda daya.
Saboda haka idan baka fara mining na *RENEC* ba ka gaggauta ka fara idan kuma ka fara ka dena to wannan ya rage naka mu dai namu shine shawara domin kowa ya amfana.
Ga Link dinnanππ
https://remitano.net/home/au/join/3565340