Koyan sana'a

Koyan sana'a Zan koyarda Sana'a 100

Aslm sabida karatowan wata mai albarka wato Ramadan insha Allah zamu fara class na girke girke zamani akan kudi kalilan ...
06/02/2024

Aslm sabida karatowan wata mai albarka wato Ramadan insha Allah zamu fara class na girke girke zamani akan kudi kalilan 200 maiso yy mgn 08104408896

14/11/2023

Akwai online training

Takalma
Jaka
Ribon mai gashi na yara da manya
Rigunan yara kamar yan kanti

Duk akan 1000

14/11/2023

Aslm mungama training na uku zamu bude online class na hudu zumu koyarda abubuwa kamar haka

Madara
Bonvita
Milo
Naskef
Bama
Bota
Constant
Complex
Omo
Sabulun wanka wanki

Duk akan 500

25/08/2023

Ga kadan daga abinda zamu koyar

Madaran ruwa
Madaran gari
Complex
Costat
Folding mount
Drink kala kala na neman kudi
Omo
Sabulun kuraje
Sabulin wanka
Sabulun kyasbi
Sabulun wanki
Sabulai kala kala
Lotion na gyaran fata dana sa fari
Yan kunne da sarka
Takalma da jaka

25/08/2023

Duk meson shiga Whatsapp group namu ya daure yy register 2000 maza da mata munyaye wasu dalubai zamu dibi wasu kumin 08104408896

12/06/2023

Duk maison koyon sana'oin guda 30 na maza dana mata yamin mgn a WhatsApp dina 08104408896 shiga Whatsapp group dimmu 2000 neh

19/03/2023

Ramadan chicken and more zamu fara class Wednesday fah azo ayi register 300 kawai maiso yamana mgn WhatsApp 08125009983

16/03/2023

Zafara class na girke girke Ramadan chicken sabbin girke girken zamani da abinsha kuyi register 300 kacal kullun da kalan girkimmu har Ramadan ya wuce

11/03/2023

Duk meson kayan sana'a zai biya kudin register 2000 seyayi join WhatsApp group namu zaku amfana sosai

07/03/2023

Zamu koyarda hulan gashi da hulan atampa

23/01/2023

ASLM ZAN KOYARDA SANA'A GUDA 100 NA MAZA DA MATA

REGISTER 2000 👌👌

Address

Sheka Karshen Kwalta
Kano
2000

Telephone

+2348125009983

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Koyan sana'a posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share