Annabi ne mafuta

Annabi ne mafuta Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Annabi ne mafuta, Business service, K/kudu gidan liman, Kano.

anbude wanna page be Dan masoya sayyadi muhammadu {s.a.w} kuma muna Jan kunne ga mutane in kaga abun da bai kwanta maba ka tambaya za kai ba zagi Allah ya datar damu

ina mutukar kaunarka ya Annabin rahama (s.a.w)❤️❤️❤️❤️❤️
18/10/2025

ina mutukar kaunarka ya Annabin rahama (s.a.w)❤️❤️❤️❤️❤️

S.a.w
04/10/2025

S.a.w

Dukkan rayuwar da babu soyayyar annbin rahama Allah wadai da ita😎😎😎
04/10/2025

Dukkan rayuwar da babu soyayyar annbin rahama Allah wadai da ita😎😎😎

Barkan mu da safiya masoya Annabi muhammad (s.a.w)
04/10/2025

Barkan mu da safiya masoya Annabi muhammad (s.a.w)

Manufarmu itace San duk wanda yake San Annabi muhammad {s°a°w}
03/10/2025

Manufarmu itace San duk wanda yake San Annabi muhammad {s°a°w}

03/10/2025

Bayan tafiya dogon hutu wannan shafi mai albarka ya dawo aiki ku tayamu da addu'ar samun nasara 🤗🤗

Ya Allah muna Allah wadai da mugwayan furuce furuce da wannan bawa naka yayi akan Annabin Muhammad (s.a.w) Allah ka nuna...
03/10/2025

Ya Allah muna Allah wadai da mugwayan furuce furuce da wannan bawa naka yayi akan Annabin Muhammad (s.a.w) Allah ka nuna masa iyakarsa nan kusa albarkacin annabi muhammad {s.a.w}

Assalamu alaika ya rasulillahi
25/08/2025

Assalamu alaika ya rasulillahi

Yan uwa ku rike soyayyar annbi muhammad s.a.w wlh duk abin da kake nema yana cikinta💗💗💗💗
20/08/2025

Yan uwa ku rike soyayyar annbi muhammad s.a.w wlh duk abin da kake nema yana cikinta💗💗💗💗

21/07/2025

Alhmdllh alhmdllh alhmdllh

Address

K/kudu Gidan Liman
Kano
RAHIKAUWAL

Telephone

+2349046442028

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Annabi ne mafuta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share