Ishaq Usman Ofr

Ishaq Usman Ofr Domin cigaba alummar mu

26/03/2026
Mai Girma Dsp Sen barau I jibrin Allah ya Amsa Addu'oin Masoya
24/03/2026

Mai Girma Dsp Sen barau I jibrin Allah ya Amsa Addu'oin Masoya

17/02/2026

AISHA ❤️

Amin 🤲
14/02/2026

Amin 🤲

Muna Wannan Layin 100%
14/02/2026

Muna Wannan Layin 100%

Mai girma Jagoran Jamiyyar APC na Karamar hukumar Kabo, His Excellency Alh. Murtala Sule Garo ya jagoranci zama da dukka...
14/02/2026

Mai girma Jagoran Jamiyyar APC na Karamar hukumar Kabo, His Excellency Alh. Murtala Sule Garo ya jagoranci zama da dukkanin masu Ruwa da tsaki na Jamiyyar APC, wadanda s**a hada da na (tsohuwar APC da Sabuwar APC).

Zaman ya gudana ne bisa Umarni da Mai girma Gwamnan Jihar Kano, His Excellency Alh. Abba Kabir Yusuf ya bayar na ganin anyi taro domin Samun hadin Kai da yin aiki tare sabida samun nasarar Jamiyyar APC a Zabukan 2027 masu a kowanne matakai.

Taron ya gudana ne a gidan His Excellency Alh. Murtala Sule Garo da ke Jihar Kano.

Taron ya Sami halarta Zababben Dan Majalissar Tarayya mai wakiltar Kananan hukumomin Gwarzo da Kabo Hon. Abdullahi M Gwarzo, Zababben Dan Majalissar Jiha mai wakiltar Kabo Hon. Ayuba Labaran Durun, Zababben Shugaban Karamar hukumar Kabo Hon. Lawan Lawal Najume Kabo, Shugaban Jamiyyar APC na Kabo Hon. Maikudi Duna Rinji, tsohon Dan Majalissar Tarayya Hon. Musa Umar Garo , tsofaffin Shuwagabannin Karamar hukumar Kabo, Hon. Ilyasu Sani Garo, Hon. Mamuda Aji Kabo, Hon. Salisu Kabiru Kabo, Hon. Adamu Aliyu Wari da Zababbun Kansiloli da nadaddu da Sauran Muhimman Mutane.

A karshe sunyi alkawarin Cigaba da aiki a tare domin Samun Nasarar Shugaban Kasar Nigeria H. E Bola Ahmad Tinubu, Gwamna Jihar Kano H.E Alh. Abba K Yusuf a Zaben 2027 da yardar Allah.

Comr. Salmanu Rabiu Gwarzo
14/02/2026

Thank you ABBA BICHI ✔️
02/08/2025

Thank you ABBA BICHI ✔️

Alhamdulillah
23/02/2025

Alhamdulillah

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ishaq Usman Ofr posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ishaq Usman Ofr:

Share