Abdallah Mai Yabo Fanshekara

Abdallah Mai Yabo Fanshekara Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdallah Mai Yabo Fanshekara, Business service, Kantin kwari market gidan ganduje fagge ta kudu titin Plaza kusa da gidan na Goda, Kano.

26/11/2025
A madadina Ni Abdullahi Mai Yabo Fanshekara da yan uwana Da abokan Arziqi muke mutuqar farin cikin Gaiyatar kaftanin Yan...
26/11/2025

A madadina Ni Abdullahi Mai Yabo Fanshekara da yan uwana Da abokan Arziqi muke mutuqar farin cikin Gaiyatar kaftanin Yan uwa zuwa wajan Daurin Aure Wanda za,ayi Ranar Lahadi 30-11-2025 da misalin Qarfe 11:00 Na safe wuri haduwa cikin garin Fanshekara shagon Dauda wurin Daurin Aure cikin garin Fanshekara gidan gagarawa zamuyi mutuqar farin ciki da zuwanku Wanda basamu dama muna buqatar Addu,a da dafatan Alkhairi

Address

Kantin Kwari Market Gidan Ganduje Fagge Ta Kudu Titin Plaza Kusa Da Gidan Na Goda
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdallah Mai Yabo Fanshekara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share