Yahya Rimin Kebe

Yahya Rimin Kebe I am a Muslim. A pharmacist Doctor student, currently studying at Bayero University Kano (BUK). People are most important to me than anything!

500 level begins!Mun fara da sunan Allah mai rahama mai jin kai.Allah Ka taimake mu kai mana jagora, Kasa mu gama lafiya...
23/07/2024

500 level begins!

Mun fara da sunan Allah mai rahama mai jin kai.
Allah Ka taimake mu kai mana jagora, Kasa mu gama lafiya 🤲

Athene sun ɗaura Application ɗinsu akan Teleg.ram, kanayin register zasu baka GEM guda 150,000. Ko babu komai idan akayi...
05/07/2024

Athene sun ɗaura Application ɗinsu akan Teleg.ram, kanayin register zasu baka GEM guda 150,000. Ko babu komai idan akayi converting zuwa ƙarshen wata mutun zai tsira da Ath ko guda 25 ne. N2250 a black market kenan idan ka lissafa Athene N90/ath. Kuma zamuci gaba da Mining.

Kuyi register yanzu yanayi:

https://t.me/athene_official_bot?start=inviteCode_42dda35816df

Ma sha Allah Kowa ya dub nashi
01/07/2024

Ma sha Allah
Kowa ya dub nashi

Bisa zance da yake yawo zuwa yanzu Catizen sunyi raising ɗin kuɗi da ya kai $100M. Zaku ƙara gaskata haka idan kuka kall...
01/07/2024

Bisa zance da yake yawo zuwa yanzu Catizen sunyi raising ɗin kuɗi da ya kai $100M. Zaku ƙara gaskata haka idan kuka kalli revenue da suke generating. Sunyi alƙawarin bayar da 40% na token ɗinsu ga community, ana kyautata zaton zasuyi TGE cikin wannan watan 🥳

Me kuke jira har yanzu baku fara ba?

https://t.me/pocketfi_bot/Mining?startapp=1378500408POCKETFI ($SWITCTH MINING) UPDATE 🔥:▪️Sun zo da sabbin tsare-tsare b...
28/06/2024

https://t.me/pocketfi_bot/Mining?startapp=1378500408

POCKETFI ($SWITCTH MINING) UPDATE 🔥:

▪️Sun zo da sabbin tsare-tsare bayan sunyi halving akwai daily boosting wanda ake Claiming kullum.

▪️Yadda za kayi:

➠ Zaka shiga pocketfi din ka

➠ Sai ka shiga task

➠ Sai ka danna Daily boost

➠ Sai kayi claiming

▪️ Ana bukatar duk bayan awa 24 kake claiming.

▪️Ire-iren project din nan da basu fiya hayaniya ba wani lokacin sun fi bada mamaki.

Har yanzu kana da damar yin Register domin tara $SWITCH

https://t.me/pocketfi_bot/Mining?startapp=1378500408

Domin shiga alliance (village) din mu kuma na pocketfi idan ka riga ka bude kuma to:

https://t.me/pocketfi_bot/Mining?startapp=ref-465613139-alliance-airdropshausachannel

ImHuman NFT❗️ DOLENE saida 0.025 Solana wanda darajarsa a yanzu takai $3.37 ake sayen wannan NFT din. Dukda sunce sun wa...
23/06/2024

ImHuman NFT

❗️ DOLENE saida 0.025 Solana wanda darajarsa a yanzu takai $3.37 ake sayen wannan NFT din. Dukda sunce sun ware 15% na token dinsu domin rabawa early birds, banida tabbachin zamu kasance chikin wayanda zasu samu.
❗️❗️ Saura kwana daya a rufe minting na NFT din.

✔️ AI + DePin + Proof of Personhood project ne daya samu goyon bayan Binance Labs da OKX Venture. Yanzu haka ana minting NFT dinsu, kuma saura kwana daya (1) su rufe.
✔️ Zuwa yanzu samada mutane 100k ne s**ayi minting NFT dinsu.

Yanda Zakuyi Minting NFT Dinsu.

❗️ DOLENE SAIDA 0.025 SOL ($3.37) SANNNA ZAKU IYA MINTING DIN NFT DINSU.

Zaku iya sayen Sol din agurin wayannan mutanen

A Malik Jalingo 08168856011
Gasfee Station 1: 0907 782 5482
Gasfee Station 2: 0816 423 0757

1️⃣ Zaku dauko application na ImHuman a playstore ko Appstore kamar yanda yake ajikin hoton.
2️⃣ Zakuyi rijista. Zakuyi amfani da username da password. Ku tabbatar kun saka username da password da bazaku manta ba, domin da sune zaku iya dawo da account dinku idan kuka chanja waya. Sannan

Wajen referral code kusa 👇

23eNZm9

3️⃣ Ku shiga wajen PROOF daga kasa, sannan ku taba Mint NFT. Saiku taba Transfer in, zasu nuna muku address din da zaku tura 0.025 Sol achikinsa.

4️⃣ Bayan kun tura 0.025 Sol saiku kara taba wajen Mint NFT, zai kaiku inda zakuyi face verification. Dazarar kun kammala face verification zasu nuna muku wajen Minting NFT, sai kuyi.

Shikenan! Bayan kamar minti biyu, zakuga sun baku 700 points a wajen Rewards. Saiku kara shiga wajen PROOF zakuga test your liveness. Idan kukayi zasu kara muku 100 points.

19/06/2024

Rimin Kebe Facebook Connect.

Processing...

Copied!Dan Uwana Dan Crypto! Dama Wanda Baya Crypto!!Kada ka raina mining! Duk yanda kake samun alkhairi da crypto ayanz...
17/10/2023

Copied!

Dan Uwana Dan Crypto! Dama Wanda Baya Crypto!!

Kada ka raina mining! Duk yanda kake samun alkhairi da crypto ayanzu, walau kana samun manyan alkhairai da trading ko kuma kana aiki da wani project na crypto, koma dai ta wacce hanya kake samu a crypto kada kace baza kayi mining ba, kada kace wahalar banzace. Mafi yawan mining daga baya ake ribatarsu, bakasan irin amfanin da zasuyi maka ba idan anyi launching dinsu.

Nasan dai kana sane da mining da akayi na CoreDao, nasan zaka tuna irin alkhairai da wayanda s**ayi mining dinsa s**a samu dama wanda zasuchi gaba da samu anan ga. Nasan zaka tuna mining na RENEC da mukayi, kana sane da irin tarin alkhairai da aka samu dashi lokachin da akayi launching dinsa, kuma a wannan watan muke chika shekara daya ana bamu wani bangare na RENEC da mukayi mining duk ranar Jumu'a, abokina shekara guda fa ana bamu RENEC kowanne mako kamar albashi, kuma nan gaba munada shekaru hudu muma chigaba da amsar RENEC. Wannan fa dukkansa albarkachin mining ne da ake samu.

Yanzu haka akwai minings da suke kamanceceniya da ire-iren wayannan dana lissafa asama. Wayanda ake kyautata musu zaton zasu bada irin wannan alkhairai na CoreDao da RENEC, don haka Ina baka shawara kada kayi wasa dasu, kada ka tsaya jira, kada kace ka girmi mining, kada kace bata lokachine. Minings uku nakeyi yanzu haka, sai kuma daya da yake kamanceceniya da Worldcoin.

1. ICE Network Mining: Suna gina blockchain dinsu na ICE, sannan zasu dora masa utilities masu matukar muhimmanchi samada goma, kamar yanda yake a whitepaper dinsu. Idan kana sha'awar fara mining dinsu ga link nan a kasa 👇👇👇
https://ice.io/

2. CoinSavi Mining: Kasuwace ta crypto kamar Binance, Bitget, OKX, Kucoin, da sauransu. Mining dinsu yana kamanceceniya asin da asin dana RENEC da mukayi abaya. A yanzu haka sunyi partnership da kasuwar Remitano. Ga link dinsu a kasa, lallai kayi kokarin farawa a yanzu, kada ka jira 👇👇👇
Referral link: https://coinsavi.com/join/18781409
Referral code: 18781409

3. WOW Earn Mining: Wallet ce da s**a samu funding na manyan kudade tun a yanzu. Daga activities da sukeyi a yanzu, alamu sun nuna za'a samu alkhairi sosai da mining dinsu. Ga link dinsu a kasa 👇👇👇
https://app.wowearn.com?inviteCode=NGE782

4. Over Wallet: Wallet ce da take kamanceceniya da Worldcoin wallet sosai. Ba mining ake achikinta ba, a'a kullum ana shiga ana amsar kyautar points ne, sai kuma tambaya da sukeyi kullum akan blockchain, idan ka amsa tambayar daidai su baka kyautar points. Wannan points din anasa ran dashi zasuyi amfani wajen bawa mutane kyautar coins dinsu nan gaba idan sunyi launching. Ga link dinsu nan akasa. 👇👇👇
https://mobile.over.network/en/invite/ENEF0EKDJ5

Amatsayinka na dan crypto dama wanda baya crypto, indai kaga wannan rubutun, ina baka shawarar kada kayi wasa da kowanne daga chikin wayannan minings din na sama. In Sha Allah zanchi gaba da kawo muku updates na dukkan wayannan minings din.

Yanzu-Yanzu: Zaku 'iya Kiran wayar Wata guda a Tsarin CUG na Kamfanin MTN.Wani tsarine da COMPANY MTN s**a kawo domin sa...
14/10/2023

Yanzu-Yanzu: Zaku 'iya Kiran wayar Wata guda a Tsarin CUG na Kamfanin MTN.

Wani tsarine da COMPANY MTN s**a kawo domin sauƙaƙawa masu yin doguwar waya musamman Masoya 🥰 na yin waya tsawon wata guda da duk wani layin MTN wanda yake kan irin wannan tsarin a 650 KACAL👌

Misali mutum zai iya bada Numbersa da Number budurwarsa a sanyasu a wannan tsarin domin su rinka yin waya tsawon 30days, duk wata kawai SUBSCRIPTION zai yi na ₦650, ba sai iya su kaɗai ba idan wani daga cikin yan uwa ko abokai shi ma ya shiga cikin tsarin to a kan hakan za ku rinƙa waya da junanku.

1. Ba a bukatar sabon layi
2. Number layin da za a yiwa kawai ake bukata
3. Unlimited call tsawon wata guda
4. Unlimited texts messages tsawon wata guda
5. Normal kira ga saurin layukan da ba sa kan tsarin 11kobo per second.

Mai Buƙata zai'iya tuntubarmu Ta wannan Number kamar haka
08029786794

Alhamdulillah!Pharmily brother got married.Allah Ya sanya Alkhairi Ya bada zaman hakuri Zafat Omar Faroq
29/09/2023

Alhamdulillah!
Pharmily brother got married.
Allah Ya sanya Alkhairi Ya bada zaman hakuri Zafat Omar Faroq

Address

Kano

Telephone

+2348029786794

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yahya Rimin Kebe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yahya Rimin Kebe:

Share