ISAH ABOKI NE

ISAH ABOKI  NE Nigeria kano state

30/07/2021
05/01/2021

Wani Jan hankali zan Mana mata, nasan ba kowace zata fahimce ni ba, amma dole zan fada.DAGA ISAH ABOKI NE
Kullum tunanin matan wnn zamanin me zan kara me zan rage a halittar da ubangiji yayi Mana, kullum burin matan yanzu su yi abinda zai birge maza koda hakan nan gaba zai taba lafiyarsu.
Shin su maza Mai suke gyarawa ragewa ko karawa saboda Mace?
Shi namiji halittar sa dole sai ya so mace fiye da 1 haka Allah yayisu, ke dai kiyi kokari ki toshe iya matsayinki a wajensa Amma wlh baki isa duk gyaran da za kiyi ki iya toshe masa sauran wajen ba.
Ku zuba ido da yawan maza lafiyar mace suke mora, da zarar wani Abu ya sameki Mai matukar kirkine zaici gaba da dawainiya da ke, amma fa saiya sake aure, idan jikin yayi tsanani ma a mayar dake gidanki ya dinga zuwa dubiyarki a chan.
Mu farka Mata mu mayarda hankali akan tarbiyyar yara a yanzu, mayar da hankali kacokan da akai akan me zanyi akan wane, shi ya dauke Mana hankali akan Lura da tarbiyyar yara . Idan baki Haifa ba, kanwarki wanki ko yayarki ta Haifa Miki, Dan haka mu gudu tare mu tsira tare.
Bance kar a kula da miji ba kar wasu su min mummunar fahimta.
Allah yasa mu gane.

03/01/2021

Aslmualekum warrahmatul muna muku fatan Alkhari, barka da zuwa sabon shafinmu ABOKI

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ISAH ABOKI NE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share