10/05/2025
Kwankwaso ya bayyana haka ne lokacin da yake karbar yayan jam'iyyar APC na karamar hukumar Takai da s**a canja sheka zuwa NNPP.
Da alama dai Kwankwaso na mika wannan sako ne ga jagororin siyasar Kano ta kudu da s**a bar tafiyar NNPP zuwa APC.
Me za ku ce?.