Charanchi l.g.a

Charanchi l.g.a Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Charanchi l.g.a, Business service, Along model primare schll, Kano.

19/04/2023
06/04/2023

KAI JAMA,A WAE SAI KATUWA TACHI TAKOSHI TAYITA TALLAR KANTA KUMA AKWAI MABUKATA SUN HANA

06/04/2023

ALLAH KABAMU KUDI DA LFY MASU ALBARKA WANNAN SHINE ADDU ARMU

06/04/2023

WAI MAI YASA AWATAN AZUMI MUSULMI YACIKAYIN KARYA MATA KUMA SBD BASA CIKA AZUMI SAISU NEMI KARYA MAKA NAKA KAE MAIYI ALLAH YARUFA ASIRI

06/04/2023

KATSINA DAI YANZU UWACE DOMIN UWAR AFRICA NA CIKI

06/04/2023

Wai kowace katuwa saetaci takoshi wae aure taso kukae photos naku masallatai ai yau frieday WATA kila Allah yasa adace

Gaskiyane
06/04/2023

Gaskiyane

Kuyi Hakuri Duniyar Ma Zan Bar Muku 😭🥲

Watarana ummaru musa yar’adua yana cikin tsananin rashin lafiyar ajali, yan adawa s**ayi zanga-zanga dole sai ya sauka daga kujerar mulki domin su aza mutum lafiyayye.

A jawabin marigayi ummaru musa yar’adua na karshe yana cewa:

Idan kukayi hakuri duniyar ma zan barmuku, sannan kusani cewa bazaku danwama akan kujerar ba, kusani zalunci baya daurewa, duk abunda ka aikata zakaje ka riske shi agaban ubangiji ta’ala.

Allah yajikan Marigayi Ummaru Musa Yar’adua Albarkacin Wannan Watan RAMADAN Allah yakai haske kabarin ka, da dukkan musulmi da s**a rigamu gidan gaskiya. Ameen. 🥲

06/04/2023

ALLAH SARKI LATE UMAR MUSA YAR ADUA ALLAH YAGAFARTA MASA

To jama,a ina cigiyar Rabin raena yabata nikuma ina cikin wani hali
05/04/2023

To jama,a ina cigiyar Rabin raena yabata nikuma ina cikin wani hali

05/04/2023

Ansharuwa kowa yamakale shiru kakeji wai maye yaci jaririn

Address

Along Model Primare Schll
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Charanchi l.g.a posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share