15/09/2025
BOOM 💥 💥 💥
Mai Girma Mayakin Kasar Hausa Hakimin Albasu Kuma Wamban Turan Landon ✊️✊️✊️ Alhaji Abubakar Galadima Talba Dan Abba Tare Da Abis fulani Agurin...
Taron Coronation Na Sarkin Zangon Europe, a Garin Hambugh Germany 🇩🇪. On Saturday 13/September/2025. Muna Godiya Abis Fulani Allah Ya Bar Zumunci Allah Yasa. a Gama Lafiya 🤲📌🥰
{Comrd Abdul Garkuwar Talba✍️}