UBAH square TECH

UBAH square TECH Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from UBAH square TECH, Kano.

Zamu gabatar da classes na abubuwa kamar haka. Kuma da yaren hausa har se ka iya komai da yardar Allah. *Class A* *Invit...
04/09/2023

Zamu gabatar da classes na abubuwa kamar haka. Kuma da yaren hausa har se ka iya komai da yardar Allah.

*Class A*
*Invitation card*
*save the date*
Flyer
Poster
Banner
Sticker

*Class B*
*video invitation*
*3d logo*

*Registration fee*
*1k only*

*Date: 7. September 2023*
*07039377185*
Domin Karin bayani

Zamu gabatar da classes na abubuwa kamar haka  *Class A* *Invitation card**save the date*  FlyerPoster BannerSticker *Cl...
02/09/2023

Zamu gabatar da classes na abubuwa kamar haka

*Class A*
*Invitation card*
*save the date*
Flyer
Poster
Banner
Sticker

*Class B*
*video invitation*
*3d logo*

*Registration fee*
*1k only*

*Date: 7. September 2023*
*07039377185*
Domin Karin bayani

22/03/2023

Kamfanin Facebook sunyi Approving ƙasar mu Nigeria a cikin ƙasashen da zasu fara amfani da Facebook Stars domin masu Account a Facebook su fara samun kuɗi da Facebook..

Ƙasashen da kamfanin yayi Approving domin su fara amfani da Facebook Stars a Africa sune kamar haka:👇

1. Egypt
2. Kenya
3. Madagascar
4. Morocco
5. Nigeria
6. Sudan

A Post ɗina na ƙwanaki na faɗa maku akan cewa ko wace Star da mutun yasamu facebook zai biyashi dalar America $0.01 USD dai dai da 4.41 Naira, Musamman kuma idan ya kasance kai mutum ne mai yawan posting na Videos ko Reels to tabbas zaka iya dacen Facebook zai saka maka Facebook Stars ɗinka Automatically basai ka tura masu request na Applying ba, idan kuma ba'a saka maka ba to lallai dole sai kayi applying.

Akwai ƙa'idojin da ake cikewa kafin shiga tsarin dole ya kasance kanada followers a ƙalla guda dubu ɗaya (1k) sannan kuma cikin sauƙi zaka iya dubawa domin tabbatar wa kanka cewa shin ka cike ƙa'idojin da suke buƙata ko kuwa baka cike ba.

Hanyar da zaka iya ganewa shine idan kashiga cikin Profile naka ka danna wajen ɗigo-ɗigo guda ukun nan da suke a Profile ɗinka zai kai ka kai tsaye a Dashboard na Profile ɗin, daganan sai ka danna wurin da aka rubuta "Tools To Try" zakaga wurin da aka rubuta "Stars" sai ka danna shi anan ne zaka gani idan ka cika ƙa'idar.

Bayan ka cike ƙa'idojin da suke buƙata sai kuma kaje kayi Applying.

Abinda zakayi na farko shine zakaje wurin da aka rubuta "Tools To Try" sai ka sake danna wurin "Stars", sannan sai kayi accepting "Terms And Condition" nasu tun daga nan zaka fara ganin Stars ɗin sun fara bayyana a post ɗinka, sai dai fa bazaka fara samun kuɗin dashi ba har sai ka seta da Payment Account dinka zasu tambayeka payment details dinka.

Sai kawai kayi amfani da "Bank account" naka ko "PayPal" sannan sai kayi uploading "Tax Form" naka, bayan kagama zasuyi Review na dukkan bayanan da katura masu domin tabbatar da gaskiyar bayanan idan naka ne.

Idan kanaso kaga stars ɗin da kasamu zaka iya shiga

17/03/2023

Ana iya gane sana'a mai ɗorewa idan;

1. Idan za ta tabbata ana yinta ba tare da wani business ya yi disrupting ɗinta ba .

2. Idan an samun rufin asiri a cikin ta ko kuma ma ayi arziƙi da ita.

3. Idan mutane da yawa na yin nasara a cikin ta ba ɗai-daiku ba.

4. Idan ƙudurin gwamnati ba zai iya hana yin ta ba gaba ɗaya.

5. Idan cigaban kimiyya da fasaha ba zai iya dakushe ta ba sai dai ma ya bunƙasa ta.

5. Idan ta na da ta na ba da kariya ga muhalli.

6. Idan ta na fitar da masu yinta da ma'aikatansu daga talauci ko rage musu raɗaɗin talauci.

7. Idan kayayyakin da ake amfani wajen yinta ba masu yankewa bane.

17/03/2023

Munayiwa kowa fatan alkairi

Ku kare gidan ku, gidan gonar ku, office din ku da makarantunku da waya ta kariya wato (electric fence) domin Karin baya...
09/02/2022

Ku kare gidan ku, gidan gonar ku, office din ku da makarantunku da waya ta kariya wato (electric fence) domin Karin bayani sai atuntubemu a wanna number waya. 07039377185

Have an effective privacy
14/10/2021

Have an effective privacy

You can watch your home, school and office from any where you're
08/10/2021

You can watch your home, school and office from any where you're

02/10/2021

SOLAR, CCTV CAMERA, TIME ATTENDANCE, INTERCOM
Call :09122167430

Address

Kano

Telephone

+2347039377185

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UBAH square TECH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share