Zik Ajingi

Zik Ajingi , , .

13/02/2025

Ya Allah,Ka baiwa mahaifina lafiya 🤲

‏"‏اللهم رب الناس، أذهب البأس، واشف، أنت الشافي لا شفاء إلا شفاؤك، شفاءً لا يغادر سقماً”

04/02/2025

Matasa kowa ya shirya,

Kwanon da s**a auna mana da shi,
to muma da shi zamu auna musu

31/01/2025

Ba mu taɓa tunanin cewa ba zamu taimakawa wasu a gefe ba ma.

Ashe mu ɗinma a wulaƙance zamu kasance

31/01/2025

Kai yanzu kuna ganin matasan garinnan za su sake abinda su ka yi a baya ?

ASHE MA BA SAN CIWON KANSU BA

27/01/2025

Mu dai a Ajingi, an haihu a ragaya

27/01/2025

Idan za ka gina ramin mugunta, ka gina shi daidai wuyanka,

Watakil da kai za'a fada

13/01/2025

Man ashaddu minnaa quwwah ?

Haka Amerika take nunawa, yanzu ta ga iya matsayinta ai ko !?

13/01/2025

Duk kebir din da muke karba da duk kulken da ake buga mana sharrin ta ne, Allah Ya ci gaba da babbaka ta.

31/12/2024
30/12/2024

An bayyana yadda manyan siyasa a Najeriya ke shirin tabbatar da sun kwace mulki a hannun Bola Ahmad Tinubu a zaben shugaban kasa da ke tafe a nan da 2027.

Address

Zango Street, Ajingi
Kano

Telephone

+2348066860737

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zik Ajingi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zik Ajingi:

Share