Unified TV

Unified TV OTHER SERVICES

18/08/2026

Post 28: RA'AYINA
Awannan zangon na RA'AYINA mun garzaya kasuwar farm center dake jihar kano domin tattauna Kalubalen rayuwa da kuma jin ra'ayoyin su game da zamantakewa tsakanin mata da maza a SOYAYYA🤭

17/08/2026

Freebies are available to anyone who completes this Assignment.
Development of episode 3 of OJTALKS.
Replying to • muhdnoory

17/08/2026

OJTALKS
Cigaban episode 3 na OJTALKS.

14/08/2026

EPISODE 3: OJTALKS
Cigaban episode 3 na OJTALKS.

14/08/2026

EPISODE 3: OJTALKS 🎙️

Mun dawo muku da Kashi na 3 na OJTALKS! 🎉

Bayan mun koyi wasu daga cikin kuskuren Turanci da mutane da yawa ke yi a Kashi na 1 da na 2, a wannan karon ma mun sake kawo muku wasu Wrong English mistakes, tare da gyaransu cikin Turanci da Hausa.

Manufarmu ita ce mu taimaka wa ’yan Arewa da duk mai son koyon Turanci su samu damar yin magana da ingantacciyar Turanci cikin kwarin gwiwa.

👉 Ku danna link in bio domin kallon cikakken shirin a YouTube (Unified TV).

Idan har yanzu ba ka kalli Kashi na 1 da na 2 ba, me kake jira?

12/08/2026

TODAY! We bring you this Great Comedian
Saleh Boy
Some still think it’s a human or a Demon because the way he rides his bike keeps people entertained!
But, who exactly is Saleh Boy? Why did he start this content? And how did his story begin?
We were able to talk to him and this interview is for you and many things
The full interview will come to you on our YouTube channel soon, God willing. Stay tuned.


S A L E H B O Y🥷

12/08/2026

Mun zauna da Habib Mansur, matashi ɗan Kano wanda yake haɗa karatun jami’a da harkar sayar da motoci.
Duk da kasancewarsa ɗalibi, Habib ya shiga harkar automobiles kuma ya zama ɗaya daga cikin fuskokin Bbenz Motors, dake Kano.
A cikin wannan tattaunawar, mun tattauna:
Yadda ya fara sha’awar motoci
Yadda yake haɗa karatu da kasuwanci
Yadda ya shiga harkar sayar da motoci tun yana matashi
Kalubalen matashi mai neman gina kansa
Da kuma abin da yake son cimmawa a nan gaba.

Shin ɗalibai zasu iya gina sana’a suna karatu?
Kalli wannan episode ɗin na Salon Rayuwa domin jin labarin Habib daga bakinsa.
🎥 Cikakken shirin yana YouTube, Unified TV.
👉 Danna link ɗin da ke bio ka kalli cikakken episode.

07/08/2026

Cigaban Hirarmu da Alh.MahbubNuhuWali. Kenan in da muka tattauna da fashin baki kan harkar siyasa da kuma gwamnati. Ku biyo mu a shafinmu na YouTube dan ganin cikakken hirar tamu.
Danna link din da ke kan bio dinmu domin yin subscribing.

Politics

06/08/2026

Hirarmu da Alh.Mahbub Nuhu Wali in da muka tattauna da shi tare da fashin baki kan harkar siyasa da kuma gwamnati. Ku duba shafinmu na YouTube da ke bio dan kallon cikakken hirar.

Address

KANO
Kano

Opening Hours

Monday 08:00 - 00:00
Tuesday 09:00 - 12:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349031343068

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Unified TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share