13/10/2026
Kowane mai babur yana da labari daga yadda sha’awarsa ta fara har zuwa yadda ta zama wani ɓangare na rayuwarsa. 🏍️🔥
A wannan shirin, Unified TV ta kai ziyara wurin workshop din matukan baburan bike a anan Kano wanda aka fi sani da , inda muka gana da wasu daga cikinsu domin jin yadda s**a fara sha’awar babur, da kuma yadda wannan sha’awa ta rikide zuwa salon rayuwa, kasuwanci, da kuma wata al’umma mai cike da haɗin kai, aminci da zumunci.
Wannan ziyara ta ba mu damar fahimtar cewa a bayan kowanne babur, akwai labari, buri, da kuma Ra'ayin son Bike.
🎙️ Ku kasance tare da mu a Unified TV, domin jin interview da mukayi da waɗannan masu babura kai tsaye daga bakunansu.