HABU VICE

HABU VICE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HABU VICE, Business service, ZANGONDURGU, Kano.

29/03/2026

Sanata Rabiu Kwankwaso ya fice daga NNPP ne a daidai lokacin da manyan jiga-jigan adawar Najeriya ke ƙoƙarin ƙulla wani ƙawancen siyasa domin "kawar da jam'iyyar APC a 2027".

A 2022 ne Kwankwaso ya koma jam'iyyar NNPP sannan ya tsaya takarar shugaban ƙasa, ya kuma yi nasarar kafa gwamnati a Kano, bayan da jam'iyyarsa ta ci zaɓen gwamna.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/47yhGLU

Address

ZANGONDURGU
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HABU VICE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share