Ahmad Dangi Garko

Ahmad Dangi Garko Consultancy services

25/09/2025
24/09/2025

I'm in the top 17% of Sewela Nonceba Walker fans. I earned 178 points on their weekly engagement list last week.

These who are talking of where. About he was few days ago, pls read
23/09/2025

These who are talking of where. About he was few days ago, pls read

Weldone
23/09/2025

Weldone

📊 Sakamakon Zaben Jin Ra’ayi na Kano Online News (Facebook Poll)

Wani zaben jin ra’ayi da aka gudanar a shafin Kano Online News a ranar 15 ga watan Satumba 2025, ya nuna cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na ci gaba da samun gagarumar amincewar jama’a a Jihar Kano.

Daga cikin kuri'u 7,173 da aka kada, sakamakon zaben ya kasance kamar haka:

✅ Abba Kabir Yusuf – kuri'u 5,900 (82.3%)
🔵 Nasiru Yusuf Gawuna – kuri'u 808 (11.3%)
🟡 Barau Jibrin – kuri'u 465 (6.5%)

Wannan ya nuna cewa duk da kalaman adawa, al’umma sun nuna tsantsar amincewa da Gwamna Abba Kabir Yusuf a matsayin zabinsu na farko.

Zamu gudanar da zaɓen jin ra'ayi na yan Takarar Sanata daga kowacce shiyya dake Kano, nan gaba idan Allah ya yarda.

Address

Kano

Telephone

+2348028426835

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad Dangi Garko posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ahmad Dangi Garko:

Share