11/02/2026
Bari ku ji!
MUN FARA DAUKAR AGENTS A KAMFANINMU NA BETASUB.
Rubutun ba shi da tsayi, amma kuma zai amfanar.
Dazu ina Office sai wani bawan Allah ya zo ya kwankwasa glass, na yi masa iso, ya shigo na ba shi kujera ya zauna.
Ya ce: yana son a yi masa developing na website din data ne, irin namu na BetaSub, na ce, eh tabbas muna yi, na yi masa breakdown na komai da komai, sai na ji yayi shiru, jim kadan sai ya ce, gaskiya budget dinsa bai kai haka ba, amma idan ya kara shiri zai kara dawowa nan ba da dadewa ba.
Sai na ce gyara zama na yi maka albishir, ai kuwa cikin annushuwa ya ce akwai sauki kenan?
Na ce kwarai kuwa, mun kawo tsarin BetaSub Agent, ya ce yawwa, a kara min bayani.
Tsarin BetaSub agent, tsari ne da muka kirkire shi wanda zai baka damar mallakar sana'a koda kuwa ba ka da ko SISI.
Za ka yi kasuwancin data a karkashin kulawar kamfaninmu na BetaSub, mutanen da su ka dade suna son zama agent dinmu yanzu ga dama ta samu.
Garzaya cikin play store, ka sauke manhajar (BetaSub Agent), yi rijista a KYAUTA, hakan zai baka damar saita farashin duk abin da muke sayarwa a BetaSub, wato kai za ka same su a Agent Price, kai kuma sai ka kara ribarka, misali: idan mun baka MTN SME 1GB a N200, kai kuma za ka iya saita farashinka a N250 ko sama da haka, don haka duk customers dinka N250 za su dinga siyan data, domin haka za su dinga gaji a cikin App din, ka ga kenan ribar N50 za ka samu a duk transaction daya, mun yi bangaren wallet, inda a nan ne za ka ga ribar da ka tara, akwai kuma wajen WITHDRAWAL, wanda a nan take za cire duk ribar da ka tara a cikin wallet dinka, sai dai ka ji alert daga bankinka na dirar kudinka.
Kar na cika ku da surutu domin maganar gaskiya romon da ya ke cikin abin nan yana da yawa, amma dai za mu iya hadewa a WhatsApp, zan yi video class akan yacca duk wanda ya ke so zai ci gajiyar wannan tsari, akwai WhatsApp group link a comment section kowa zai iya joining, kar ku bari wannan damar ta wuce ku MAZA DA MATA.
Kun san abin dadin? BA KA BUKATAR KO-SISI DOMIN FARA WANNAN KASUWANCIN.
MATASANMU KAR MU BARI A BAR MU A BAYA, WANNAN TSARI ZAI BAKA DAMAR SAMUN KUDADE KO DA KUWA KANA KWANCE.