Musan kan mu

Musan kan mu Don tallata aikin graphics , da kokarin wayar dakan matasa don su tashi su dogara akansu

WALL DESIGN & Arabic caligraph
02/08/2020

WALL DESIGN & Arabic caligraph

02/08/2020

Barkanmu da sallah
Allah ya maimaita mana ameen

Wall design
02/08/2020

Wall design

19/07/2020

SANARWA....

JAMA'A KU ANKARA DA WANNAN MAKIRCI DA KUMA DAMFARA

Akwai wani shiri INKSNATION da ya karade kasarnan mutanen birni da kauye suna ta bude Gmail address maza da mata har ma da jarirai ana karban kudi naira dubu daya (1000) ana cika musu tsarin na INKSNATION

Da zaran an cika shirin sai kaga an turo maka da kudi Naira miliyan biyu (N2,000,000) amma ta Gmail dinka, cewa sai ranar 12 ga watan 8 (August) za'a fara diban kudin, kuma kullun dubu hudu (4,000) kyauta, akan wani tsari wai shi GLOBAL FAMILY RESERVE don a yaki talauci a duniya, ya zama nan da watanni tara babu wani talaka a duniya.

To amma bincike gameda wannan tsarin na INKSNATION ya nuna cewa wannan tsarin makirci ne da kuma damfara tare da hadin gwiwa 'yan raji kafa gwamnatin bai daya a duniya, karen farautarsu wani bamaguje ne mai suna Amos Sewanu Omotade makaryaci 'dan damfara mai da'awar Annabta matsafi 'dan kungiyar asiri me aiki da tunanin karfin kwakwalwa shine ya kawo wannan tsarin

Yace yayi mafarki wai Allah ne ya zo masa a siffar ruhi yace masa ya nadashi Annabta ko Khalifa a doron duniya, don haka yana so ya raba mutanen duniya da talauci su bar bautar kowa su koma bautar Allansa don su hada wata babbar katafariyar dakin bautar Allansu, don haka hanyar da zasu raba mutane da talauci shine s**a fito da wannan shiri na INKSNATION

Yanzu idon mutanen mu ya rufe, maza da mata manya da kananan yara Musulmai kowa cikawa yake ba tare da sun san abinda shirin ya kunsa ba, har da ATM card ake musu na ciran kudin, ba tare da sunsan cewa wannan tsarin na 'yan damfara ne da kuma kafurai masu da'awar Annabta da hadin gwiwar 'yan kungiyar asiri

Musulmai kuyi hankali da makircin makirai da kuma 'yan damfara, imba haka ba za'a jefaku cikin sahun kafurci da bautar shaidanu ba tare da kun sani ba, talauci ai ba hauka bane

Ina da Littafi PDF wanda yake kunshe da bayanan sirrin INKSNATION da tarihinsu da kuma manufarsu wanda s**a rubuta da harcen turanci, kamar yadda zaku ga nayi screenshot na wasu shafin Littafin, idan kuna bukata sai na tura Littafin ta Group WhatsApp da Telegram

Allah Ya sauwake

GRAPHICS IS MY WORK
17/07/2020

GRAPHICS IS MY WORK

STENCIL
16/07/2020

STENCIL

BAASAN MACI TUWO BA SAI MIYA TA KAREJuriya da hakuri a Sana'a yana kawo nasara
14/07/2020

BAASAN MACI TUWO BA SAI MIYA TA KARE
Juriya da hakuri a Sana'a yana kawo nasara

.tashi na nemi Sana'a don tsira da mutuncinka
13/07/2020

.tashi na nemi Sana'a don tsira da mutuncinka

13/07/2020
3D plastic letters
09/06/2020

3D plastic letters

09/06/2020

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musan kan mu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Musan kan mu:

Share