Arewa vlog

Arewa vlog Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa vlog, Business service, North east, Kano.

Me yasa s**ai shiru? Arewar babu manya ne? Bandits sun kashe mu kunyi biris yanzu kuma kun fara biyowa ta hanyar gwamnti...
07/12/2023

Me yasa s**ai shiru? Arewar babu manya ne? Bandits sun kashe mu kunyi biris yanzu kuma kun fara biyowa ta hanyar gwamnti da sunan kuskure

Bandits na kshemu da sunan jahilci
Yanzu kuma a hukumance kun fara yi mana kisan kare dangi da sunan kuskure

Me mukai ne? Me mukai maku? Me muka tare maku? Don me baza mu zarge kuba, kuna gwada mana bakin ƙabilanci da nuna wariya.

Bayan awa 20 da kaiwa 'yan uwanmu sabon salon harin kuskuren sojoji babu wata babbar murya da mukaji a arewa bare fadar shugaban kasa bare ayi batun diyyar su.

Awatan Feb 2023 wani jirgin soji yakai wani farmaki kan wata dabar Fulani wanda su sojoji sunce Bandits ne manyan Fulani dake mulkar hausawa s**a ce ba Bandits bane innocent ne kuma kafin awa 24 ɗai ɗaine babba a arewa da bai yi magana ba kuma sai da s**a taru su nema masu hakkin su.

To mu da kuyi shiru zuwa yanzu shikenan an Kshe banza?

Wane ne Muryar mu a arewa? Shin dame Arewa ta taɓa amafanar hausawa ?

✍️

Da'ifa saudi'a
04/12/2023

Da'ifa saudi'a

03/12/2023

AREWA TANA KUKA

Pls accept
31/08/2023

Pls accept

19/07/2023

Address

North East
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa vlog posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share