Haroon S Abdullah

Haroon S Abdullah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Haroon S Abdullah, Business service, No 31 Dabai A, Kano.

18/01/2026
🚨Wani rahoton jaridar Politics Digest ya bayyana cewar duk da makonnin tattaunawa a baya-bayan nan, manyan shugabannin A...
17/01/2026

🚨Wani rahoton jaridar Politics Digest ya bayyana cewar duk da makonnin tattaunawa a baya-bayan nan, manyan shugabannin APC a matakin jihar Kano da na ƙasa sun ƙi amincewa da buƙatar gwamnan Kano,Alhaji Abba Kabir Yusuf, na garantin samun tikitin takarar gwamna na 'atomatik tiket' don zaɓen 2027.

Majiyoyin da ke kusa da tattaunawar sun shaida wa Politics Digest cewa sharuɗɗan da ya bayar na sauya sheka sun haɗa da tabbacin tikitin takarar gwamna a 2027, haƙƙin zaɓar minista don wakiltar Jihar Kano a Majalisar Zartarwa ta Tarayya, da kuma ikon maye gurbin waɗanda aka naɗa a yanzu a Kano da masu biyayya gareshi.

Duk da haka, shugabannin APC sun ci gaba da dagewa cewa babu wata tattaunawa ta baya-bayan nan da za ta maye gurbin tsarin zaɓen fidda gwani na jam'iyyar.

Wani babban jigo a jam'iyyar APC a Arewa maso Yamma, wanda ya yi magana da Politics Digest bisa sharadin boye sunansa, ya ce jam'iyyar ba za ta yi watsi da ƙa'idodinta ga duk wanda ya sauya sheka ba.

Wacce irin shawara zaku baiwa Abba , ya shiga a a haka ko ya zauna a NNPP

16/01/2026

Northern politics

Call or what's app through 09068916806 price
05/11/2023

Call or what's app through 09068916806 price

Kayan mu yana da saukin farashi
25/09/2023

Kayan mu yana da saukin farashi

09068916806 call or what's app
25/09/2023

09068916806 call or what's app

Address

No 31 Dabai A
Kano

Telephone

+2347066577357

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haroon S Abdullah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Haroon S Abdullah:

Share