Kwankwasiyya volunteer vanguard

Kwankwasiyya volunteer vanguard Specialise in kwankwasiyya movement nation wide.

Duk wanda ya shiryowa Alhaji Ahmed wannan sharrin don yabar kwankwasiyya In shaa Allah shima buƙatar sa ba zata biya ba ...
25/06/2025

Duk wanda ya shiryowa Alhaji Ahmed wannan sharrin don yabar kwankwasiyya

In shaa Allah shima buƙatar sa ba zata biya ba 🤲🏽🥹
Sakon Tijjani shareef

Barawo bashi da wajen  zama a gwamnatin mu.-Gov. Abba K Yusuf
04/05/2025

Barawo bashi da wajen zama a gwamnatin mu.

-Gov. Abba K Yusuf

"Duk inda Madugu ya tafi, za mu bishi..."H.E Abba Kabir Yusuf
04/05/2025

"Duk inda Madugu ya tafi, za mu bishi..."

H.E Abba Kabir Yusuf

"Gidajen radio da suke bawa mutanen da suke cin mutuncin mu dama, su shiga taitayin su"....~H.E Abba Kabir Yusuf
04/05/2025

"Gidajen radio da suke bawa mutanen da suke cin mutuncin mu dama, su shiga taitayin su"....
~H.E Abba Kabir Yusuf

Kwankwasiyya volunteer vanguard
03/05/2025

Kwankwasiyya volunteer vanguard

BOOOOOM💥💥💥Sagir Koki zai rabawa yan Media dinsa kyautar computoci kowanne guda 1 da Router da kudin data don cigaba da t...
03/05/2025

BOOOOOM💥💥💥
Sagir Koki zai rabawa yan Media dinsa kyautar computoci kowanne guda 1 da Router da kudin data don cigaba da tallata Kwankwasiyya💃🏻💃🏻💃🏻

Faizu Alfindiki ni nasan iyaye na, amma kai kuwa sai bayan ubanka ya mutu da shekara 6 aka haife ka, sabo da haka ka nem...
03/05/2025

Faizu Alfindiki ni nasan iyaye na, amma kai kuwa sai bayan ubanka ya mutu da shekara 6 aka haife ka, sabo da haka ka nemo naka uban.
Auwal Lawan Shaaibu Aranposu

Kwankwasiyya volunteer vanguard👇👇👇
02/05/2025

Kwankwasiyya volunteer vanguard

👇👇👇

 Kwankwason rijiyar lemoKwankwasiyya volunteer vanguard
02/05/2025

Kwankwason rijiyar lemo

Kwankwasiyya volunteer vanguard

Kwankwasiyya Reporters Nigeria Reshen jahar kano ta karrama Dan majalisar tarayya Mai wakiltar KMC Hon Koki Sagir
01/05/2025

Kwankwasiyya Reporters Nigeria
Reshen jahar kano ta karrama Dan majalisar tarayya Mai wakiltar KMC
Hon Koki Sagir

Address

Kano
12345678910

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya volunteer vanguard posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwasiyya volunteer vanguard:

Share