Muhadakai yan arewa

Muhadakai yan arewa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhadakai yan arewa, Bachirawa, Kano.

15/03/2025

Barka da dare

06/03/2025

Rayuwa kenan

06/03/2025

MUHAMMADU RASULULLAH

14/09/2023

Muna kira mai girman shugaban kasar Nigeria

17/06/2023

Ina kira ga gwamnati jihar bauchi da taiwa Allah taduba kauyenmu ingila dake karamar hukumar warji lokal government zurgwai word akallah muna da mutane sama da dubu dari Wanda suke kada kuri,a ako wacce shekarar zabe amma muna fama darashin hanya Kuma Muna da kauyuka sama hamsin Kuma duk hanyar mu daya itace ningi zuwa warji saidai wasu zasuce akwai hanya daga warji zuwa ningi saidai mu awajan mu da ita da babu duka daya suke domin duk yawan jama,ar dasuke ma Amala a wayanna kauyuka bama sa bi ta Wana hanya musamman wajan zuwa cin kasuwa irin su gadar maiwa ningi dama bina,a wato nasaru gwamnati jihar bauchi nasan tana kokari hakika dan Allah aduba wannan batu na hanya ningi bunga zuwa warji lokal government musamman yanzu lokacin damuna muna shan wala wajan kai mara sa lpy asibiti Ina fatan wannan kira nawa zai Kai izuwa ga gwamnati jihar bauchi

14/06/2023

Matasa arewa yakamata muhadu mufadawa kanmu gaskiya komai dachinta domin gyaran goben mu anzo matakin da yan siyasar kasar mu basa damuwa damuwar mu idan bamu cire saran gwamnati zatai Mana wani abuba ta wlh zamuci gaba ne da yaudarar kanmu da kanmu

24/01/2023

Aslm barkanku da warhaka

Address

Bachirawa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhadakai yan arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhadakai yan arewa:

Share