Sharu sarakin kwankwasiyya support

Sharu sarakin kwankwasiyya support Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sharu sarakin kwankwasiyya support, Business Center, Kano.

21/09/2023

Saura kiris a fara karatun computer wanda sharu saraki foundation ya dauki nauyin sa.

Ga dukkan wadanda s**a amshi form, anasanar dasu anfara interview da bayarda id card ga wanda s**a tsallake.
09/09/2023

Ga dukkan wadanda s**a amshi form, anasanar dasu anfara interview da bayarda id card ga wanda s**a tsallake.

Jumma at mubarak.
08/09/2023

Jumma at mubarak.

The generous person.
05/09/2023

The generous person.

A daren wannan rana ta Lahadi (3 September,2023) Shareef Saraki Suraj Garba ya kawowa Babban mataimaki na musamman ga ma...
03/09/2023

A daren wannan rana ta Lahadi (3 September,2023) Shareef Saraki Suraj Garba ya kawowa Babban mataimaki na musamman ga mai girma gwamnan jahar Kano dangane da harkokin jakadanci (SSA Liaison Office) tsakani jahar Kano da Lagos Alhaji Tijjani Abubakar (TJ Kaura Goje) Ziyarar taya murna da mukami da gwamna Kano ya bashi.

02/09/2023
Member da chairman da yardar Allah.
01/09/2023

Member da chairman da yardar Allah.

Hon. Shareef Saraki Suraj Garba yadauki nauyin karatun computer na wasu dalibai da s**a sami nasara a musabaqar alkurani...
30/08/2023

Hon. Shareef Saraki Suraj Garba yadauki nauyin karatun computer na wasu dalibai da s**a sami nasara a musabaqar alkurani data gabata yau a unguwar isra nasarawa local government..... DFLL

A yaune dantakarar chairman na karamar hukumar nasarawa a karkashin inuwar jam'iyyar nnpp, Hon shareef Saraki Suraj Garb...
30/08/2023

A yaune dantakarar chairman na karamar hukumar nasarawa a karkashin inuwar jam'iyyar nnpp, Hon shareef Saraki Suraj Garba ya zama babban bakonamussaman a musabar Al Qurani da aka gabatar a Makarantar isra cottage academy, inda ya halarci gurin tareda bawa dalibai da malamai kyaututtuka, muna rokon Allah yasaka masa da Alkairi bisa bawa al'umma gudunmawa da yake........ DFLL

Mutumin kiriki yace wa yayan talakawa kuyi karatu kyauta ga computer, ga kuma littattafai na rubutu suma kyauta hon shar...
29/08/2023

Mutumin kiriki yace wa yayan talakawa kuyi karatu kyauta ga computer, ga kuma littattafai na rubutu suma kyauta hon sharu sarakin kwankwasiyya....... DFLL

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sharu sarakin kwankwasiyya support posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share