Zahra Hamza Mai Kankan

Zahra Hamza Mai Kankan Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zahra Hamza Mai Kankan, Business service, C10 Kundila Meduguri Road Kano, Kano.

Allah Ka Mallaka Mana Gurin Zama.
22/05/2026

Allah Ka Mallaka Mana Gurin Zama.

‎Mutum ne ya tanadi 20Mil yake son siyan fili me kyau amma yana neman shawara.‎‎Ya sayi fili guda ɗaya na 20M, ko kuwa y...
20/05/2026

‎Mutum ne ya tanadi 20Mil yake son siyan fili me kyau amma yana neman shawara.

‎Ya sayi fili guda ɗaya na 20M, ko kuwa ya sayi filaye guda huɗu na 5M kowanne a gurare daban daban?

‎Wanne zaku iya bashi shawarar ya siya?

ALHAMDULILLAH. FILAYEN MU NA ALH INUSA MAI INJI ESTATE SUNA TA TAFIYA.50x50 =6m40x40 =3.5m Kada ka bari ayi bakai. Ko ka...
17/05/2026

ALHAMDULILLAH.

FILAYEN MU NA ALH INUSA MAI INJI ESTATE SUNA TA TAFIYA.

50x50 =6m
40x40 =3.5m

Kada ka bari ayi bakai.
Ko kasaya ko kawo mai saye.

Duk mai dugo(dot) an sayar dashi.

Da ajiyar kudi abanki gara ajiyar kadara.

08169394054

KANO 07047524678*BISMILLAH*🏡 *GA WASU SABABBUN YANKA MASU KYAU* ✨📍 Location: Unguwar Rimi, Western Bypass, Kumbotso, Kan...
16/05/2026

KANO 07047524678
*BISMILLAH*

🏡 *GA WASU SABABBUN YANKA MASU KYAU*

📍 Location: Unguwar Rimi, Western Bypass, Kumbotso, Kano
📏 Available Sizes & Prices:
🔹 20 x 30 — ₦400,000 💰
🔹 20 x 35 ₦4500,000 💰
🔹 20 x 40 ₦500,000 💰
🌟 Wuri mai kyau da sauƙin zuwa t**i
🌟 Ya dace da gini ko zuba jari
🌟 Farashi mai sauƙi kuma mai anfani

Inspection fee 3k is compulsory.

Buguda Kari munada filaye DA kangoye nasayarwa Muna Bada hayar gidaje game bukata Sai ya nememu ta wannan number Kira Ko WhatsApp 08169394054.

Allah Ka MALLAKAWA Kowa Muhallin Zama.
16/05/2026

Allah Ka MALLAKAWA Kowa Muhallin Zama.

ALLAH KA MALLAKAWA KOWALSKI GIDAN KANSHI
11/05/2026

ALLAH KA MALLAKAWA KOWALSKI GIDAN KANSHI

ALHAMDULILLAH. filaye na ta tafiya aMai inji estate. Kusa da amana city Zaria road kano. 50x50 =6m. Filaye masu kyau,a g...
06/05/2026

ALHAMDULILLAH.
filaye na ta tafiya a
Mai inji estate.

Kusa da amana city Zaria road kano.

50x50 =6m.

Filaye masu kyau,a guri mai daraja,domin ginawa ko ajiyar kadara.

Kasaya yanzu,zakayi farin ciki bada jimawaba.

Ko kasaya ko kawo mai saye.

Kasance ɗaya daga ciki,banda doguwar shawara.

08169394054

04/05/2026

!!

MAFARKIN GIDAN KA YA KUSA ZAMA GASKIYA!

B.Y SMART HOMES

na kawo maka duk wani nau'in kasa Kamar Dai.....
Manya Da Kananan Gidaje....

Hanyar Kasuwancin Kasa Siye Da Siyarwa....

Gonaki.......

Tare Da Masana'antu.

100% Takardu masu kyau. Babu damuwa.

LOCATION: Western Bypass Opposite AT Mai Kifi Guringawa Kano.

KIRA YANZU
08169394054

'B.Y SMART HOMES Duniya Ne'

16/04/2026

Duniya Ne!

07/04/2026

08169394054
@

Address

C10 Kundila Meduguri Road Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zahra Hamza Mai Kankan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share