Hausa novely book

Hausa novely book yusuf m natsuwa

21/11/2020
01/11/2020

Bakowa Akeba Mallakar Xuciyah Va Sai Wanda Yasan Darajarta. Nakanji Dadi Idan Naga Ana soyayyah, Saidae Kash! Nakanji Tausayin Wanda Yarasa Mai Sonsa. Shin Ko Kunsan Radadin Dayake Tattare Da Quncin Ravuwa Da Masoyi? Haqiqa Soyayyar Gaskia Tanada Ampani, Kuma Kariqe Wanda Yace Yana Sonka Koda Da Wasa Ne, Domin Ita Kalmar So Daga Wasa Takan Iya Xama Gaskia. Kaxauna Dakowa Lapia Shine Wayewa. Qauyanchi Shine Rashin Sanin Darajar Mutane Da Kuma Wulaqantasu, Koda Kasanya Tupapin Xinare A Jikinka Idan Bakasan Darajar Mutane Ba To Wallahi Sunanka BAQAUYE.!!! dafatan xamu kula da masoyanm

01/11/2020

Wani saurayi ne yaje wajen budurwar
sa hira suna cikin hirar sai NEPA s**a
kawo wuta sai ya tambaye ta yace
yanaga ko, ina da wuta amma banda
gidan ku?
Sai tace wlh lokacin ana ruwan sama
shine iska ta tsinke WAYAR. Sai yace to
meyasa baku kira YAN NEPA sun
gyara ba?
Sai tace, wallahi mun kira su sunce
zasu zo gashi yau har kwana biyu
shuru. Sai yace bakomai, abinda za,ayi
shiga gida kisa YARA SU FITOMIN DA
TSANI DA KUMA FILAYA.
Sai tace haba kawai ka barshi za,a
gyara, SWEET HEART kaga ba aikin ka
bane. sai yace haba MY LOVELY ai
abun duk bigene.
Aka fitomai da TSANI DA SAURAN
KAYAN AIKI ya hau FALWAYA ya fara
aiki. Can zuwa wani dan lokaci sai
budurwar sa taji yayi wani MUGUN
IHU HADE DA KARA wuta ta jaho sa
kasa ya fado cikin KWATA A SUME.
Bayan ya farfado daga suman da yayi,
ya tashi zaune yana daga kansa sai
yaga budurwar sa da baban ta da
babarta da yaran gidan gaba daya da
kuma sauran yaran unguwar suna mai
sannu.
Can saiji yayi wata karamar yarinya
kanwar budurwar sa tace, LA! AUNTY
SAURAYIN KI YAYI KASHI A WANDO.
Hahahaha!

31/10/2020

++ Idan tayi fushi jawota jikinka ka rarrasheta. Mata suna son rarrashi
++++ Idan kaga tayi shiru tambayeta meye matsalarta cikin murya mai sanyi bawai da fada ba. al'adan mace ne ko anyi mata abu sai tace ba komai sbd ita komai sai tasa shagwaba kuma tana son mai rarrashinta
++++ Idan tayi kwalliya ka yabawa kwalliyarta
++++ Idan tayi girki kaci kana santi koda dadinsa baikai ayi santi ba.

++++ Kana yabon kyawawan halinta kuma kana tausayawa mata da yimata uzuri idan tayi ba daidai ba.

++++ Duk sanda ka samu lokaci kana shiga kitchen kana tayata ayyukan gida ko ba yawa ne. mata suna son su gansu tareda mazajensu suna tayasu aiki kai koda zuwa kawai kayi ka zauna bakayi komai ba zataji dadi a ranta

++++ Idan tace zata matsa daga kusa da kai riqeta kace baka yarda ba
++++ Idan kaga tana kuka sa bakinka ka tsotse hawayenta
++++ Idan kaga tana kishinka kyaleta kar ka kyareta. So kesa ayi kishi wanda baya sonka bazaiyi kishinki ba.
++++ Idan bata da lafiya ka fita damuwa da halin da take ciki.
++++ Idan kayimata laifi ka nuna rashin jin dadinka da hakan kuma ka bata hakuri.
++++ Duk sanda zaka fita ka sumbace ta agoshinta
++++ Kana kasuwa ko office kirata ta waya kace kana kewarta.
++++ Kada kalmar (ina sonki ta dinga yiwa harshenka nisa)
++++ Maza ku gane wani abu ba ci da sha da sutura ne kawai zakayi ka burge mace ba . Wata zakaga ba abinda ta rasa na nau'in jin dadi amma tana cike da damuwa me yasa? Saboda ta rasa abubuwanda na lissafo a sama. Wlh akwai wanda sunfi shekara nawa suna samun matsala da iyalinsa sai kaji yana tutiyar bai rageta da ci ko sha ba sutura ma yanayi kawai halinta ne. Ba halinta bane ta rasa muhimman abubuwane a rayuwarta. Sau da yawa anbar mazan hausawa a baya . wurin kula da matansu kuma sune mafi dacewa da su kula da matansu.

MATAR KA ABAR ALFAHARIN KA

MIJIN KI ABIN ALFAHARIN KI

30/10/2020

ASLM YAN UWA NA MAXA DA MATA MUN BUDE SABON GROUP NA WHATSAPP ME SUNA TAMBARIN MASOYA DUK MAI BUKATAR SHIGA DO YAMUN MUN MAGANA KUNA AKAWAI DOKOKI A GROUP DIN SBD BAMASON ANABIN MATA TA PRAVET SAI NAJIKU

28/10/2020

Musha Dariya
Miji👳🏻 da mata👧.
Mijin sunansa tanko
Irin mutumin nan ne wanda baya son yin wanka🛀
👳🏻Malam tanko na zaune a gida 🏢 talaucinsa yayi masa katutu sai ya kwalla wa matarsa 👧 kira kande ta amsa na'am
👳🏻:-zonan
👧:-maigida gani 🚶‍♀
👳🏻:-ara man naira dubu biyu💵💴 kafin sati idan naci kasuwar larabar na rogo
👧:-to zan baka amma da sharadi
👳🏻:-inaji fada
👧:-zanbaka amma sai kayi wanka🛀
👳🏻:-indai wanka ne ba damuwa kaiman ruwa🚰 bandaki.
👧:-to matar ta amsa hadi da kai masa ruwan bandaki
👳🏻:-yana shiga bandakin sai yakiyin wankan yayi kwaskwarima ya fito yana fitowa sai ya tarar da matarsa👧da yayansa👫a waje yace kande na fito mikon kudin sai kawai yaga matar👧 ta fashe da dariya🤣 sai yace dariya me k**e?
👧:-tayi shiru
👳🏻:-sai ya kalli yayansa👫 suma yaga sunata dariya🤣 ransa a bace yace kai banason shashanci ku fada man menene kukewa dariya🤣
👫:-s**ace baba wallahi vakayi wanka🛀 ba sbd da kayi wankan to da kaga kudin💶💶 a kasan soso da sabulu.
Hhhhhhhhhh idan kaine Malam tanko yaya zakayi?
вч uчk

05/10/2020

DAME AKE ADO part2.
Jibrila yagyara tsayuwar sannan yace wani lbr nakeji yanzu gurin Lami danadawo wai ankaiku police station amman yaya ka kasa aikawa agayamani ai da na biku naji abinda yafaru yayi dan yake yana fadi gani nayi ba wata babbar bace ba shiyasanya ban Aiki maka ba amman yanzu komai yawuce da izinin Allah to Aishikenan Allah yakiyaye gaba amman dai yaya karage halin nan naka watarana zai iya janyo maka adaureka mlm sulaiman yayi murmushi yana fadin kayya duk Abinda da Allah yakaddarowa bawa babu makawa saiya sameshi Amman kuma dai yaya ance gidan da aka haifi shege masifu suna sauka acikinsa yanzu baka gudun abinda zaije yazo madaukakin mamaki yaziyarci mlm sulaiman yadinga kallonsa baki bude da ................. Dakyar yadaure yace A wanne hadisin ko ayar kaci karo da wannan batu Ya k**a sosa keya na rashin madafa yasan halin yaya nasa sarai zai iya yimasa wankin babban bargo dan haka ya wuce dasauri yana fadin aishikenan Allah dai yasa ruwan sama yawanke mana daudar yabishi dakallo har yakule sannan yaja tsaki cike da taikici yakoma ...Dasafe tun Asuba Deeje tadora ruwan wanka ta wanke yaron tas tasanya masa kayan jarirai mlm yashigo tana rungume dashi tana bashi madara a filinboti ya k**a kuwa yata zuka yakalleta tana dariya yace tomasu amsar yaron sun iso kishirya muwuce akaishi tadaga kai takalleshi nandanan hankalinta yatashi yakula dahakan danhaka yayi sauri yadauke kansa yafice GIDAN RAINON YARA Ankammala duk rubuce rubuce da dakaura hotuna harda na gawar Asma.u mahaukaciya mlm da deeje zaune gaban shugabar gidan tana tana musu godiya takirawo wata cikin ma.aikata data amshi yaron wanda harlokaci deeje take kankame dashi dan angama bincike ta goyeshi abaya ma.aikaciyar jinyar tayi tsaye kikam tana jiran deeje takwanto yaron amman taki mlm sulaiman yadan zungureta yana fadin kwantoshi mana deeje sai tamanne kafada s**a zubamata ido da mamaki sai kawai tafashe muru dakuka mamaki yacika kowa agurin shugabar gidan takasa magana tana kallon ikon All

05/10/2020

Aslm yan uwana maxa da mata dafatan kowa Yana ciki koshin lafiya to Allah yasa haka amin summa amin to muna masu zanardaki cewa sabobin litattafai 📚📕📗📙📖sun sufito Amma yanzun tsari ya sauya ga duk mai bukata so zai biya naira dari biyu💵💵 na littafi complete audio kuma naira dari biyar💶💶 zaku iya turowa ta wannan layin.07012437294 .Mungode da kulawarku agaremu☝️📱💻💿📚📘

Address

My WhatsApp Number Interstate 07012437294
Kano
08062

Telephone

+2348024670499

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa novely book posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share