17/09/2026
Abokin ciniki shi ne ginin kasuwancina.
Shi ya sa ko ba ka siya a wajena ba, ina so ka kasance mai wayewar kai a harkar kasuwanci.
A koda yaushe, kafin ka tura kudi don a turo ma kaya daga nesa, tabbata ka buΖaci kallo na kusa (close-up detail) na samfurin..."
Fahimtum