Sharfadi Tech LTD

Sharfadi Tech LTD Sharfaditech.com Research And Awareness Forum On Internet

Don Allah Ƴan uwa ku taya ni cike waɗannan tambayoyi na wani nazari da nake yi.Yin hakan taimako ne a gareni, Nagode.Ku ...
07/10/2022

Don Allah Ƴan uwa ku taya ni cike waɗannan tambayoyi na wani nazari da nake yi.
Yin hakan taimako ne a gareni, Nagode.
Ku latsa wannan Link https://bit.ly/3fLo4Y1

Cikin Hotuna:Lokacin da kamfanin Sharfadi Technology ke miƙa tashar Rediyon Intanet ta cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa d...
10/08/2022

Cikin Hotuna:

Lokacin da kamfanin Sharfadi Technology ke miƙa tashar Rediyon Intanet ta cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa da ci gaban al'umma ta CITAD, wadda kamfanin yayi aikin sabinta ta.

An sake sabinta gidan rediyon domin tafiya daidai da zamani, a fagen shirye-shirye ta Intanet.

In Pictures

Handing Over Ceremony of CITAD Online Radio from the contractors (Sharfaɗi Technology) to the management of CITAD.

The online Radio was remodeled and redesign with modern technology to enable it compete with it sisters in Nigeria and beyond.

Tashar Talabijin ta Intanet ta Tarihi TV na neman ma’aikata waɗanda suke da sha’awa a waɗannan ɓangarori da ke ƙasa.Za a...
03/08/2022

Tashar Talabijin ta Intanet ta Tarihi TV na neman ma’aikata waɗanda suke da sha’awa a waɗannan ɓangarori da ke ƙasa.
Za a bada horo domin tantancewa.

Nemo Bayanai da fassara
Hada Rahoto
Gabatarwa
Tace hoto da sauti

Ga mai sha’awa ya aiko da saƙon nema tare da samfirin aikinsa zuwa ga adireshin email kamar haka [email protected]

Ga masu sha'awa da ido a wannan fagen sai a jarraba, Allah ya bada sa a.Vacancy for Digital Media Specialists in KanoA m...
20/06/2022

Ga masu sha'awa da ido a wannan fagen sai a jarraba, Allah ya bada sa a.

Vacancy for Digital Media Specialists in Kano
A multimedia company based in Kano is looking for professional Media Speacialists who can perform one or more of the following tasks:
• To produce Digital Media Content which include publishing text, photos, audio, video, graphics, infographics etc on Facebook, Twitter, Instagram, Tiktok
• To monitior trending topics
• To be able to produce and present on radio and television.
• To perform any other relevant duty.
Apply via👇👉https://bit.ly/3HC0XJk

Yadda zaku haɗe layinku na MTN da NINAkwai hanyoyi da dama da kamfanin MTN ya samar domin masu amfani da shi su haɗe lay...
11/04/2022

Yadda zaku haɗe layinku na MTN da NIN

Akwai hanyoyi da dama da kamfanin MTN ya samar domin masu amfani da shi su haɗe layinsu da lambar ɗan ƙasa ta NIN.

Yanzu babu sauran jira, babu zuwa bin layi kai da kanka kana iya yi ta kan wayarka.

1. Kira: *785 #
2. SMS: ka aiki lambar NIN ɗinka zuwa ga 785
3. Ka sauke manhajar MTN a wayarka.
4. Ko ka ziyarci mtn.ng/NIN
5. Ko ka tuntuɓi Aboki Zigi ta WhatsApp 09033000001




Ƴan uwa ku tayani isar da wannan saƙo ga sauran ƴan uwa domin suma su haɗe na su layin.

Wannan saƙo ne daga kamfanin MTN.

ALBISHIRDangane da shafin Facebook na Hausa da kamfanin MTN s**a buɗe.A wannan shafi kuna iya samun bayanai game da tsar...
03/12/2021

ALBISHIR

Dangane da shafin Facebook na Hausa da kamfanin MTN s**a buɗe.

A wannan shafi kuna iya samun bayanai game da tsare-tsaren MTN.

Kuma iya yin tambayoyi ga jami'an MTN domin neman ƙarin bayani kan ayyukansa.

Akwai tsaruka da damarmakin da zaku iya cin gajiya a wannan shafi, musamman ta hanyar amsa tambayoyin da ake yi, ko kuma ba da gudunmawa a tattaunawar da shafin ke shirya wa.

Hanzarta domin samun cin moriyar wannan dama ka lalubo ka danna like domin ci gaba da kasancewa tare da MTN.

Kana iya like ta wannan link👇 https://www.facebook.com/MTN-Nigeria-Shafin-Hausa-398978977505741/

Na gode muku ƙwarai da gaske ƴan uwa.

Wannan saƙo kamfanin MTN ne s**a ɗauki nauyin kawo muku, a wannan shafi a kuma daidai wannan lokaci.

Yayin taro kan yaƙi da kalaman ɓatanci da tunzura juna a kafafen sada zumunta da aka gudanar yau Litinin a cibiyar bunƙa...
29/11/2021

Yayin taro kan yaƙi da kalaman ɓatanci da tunzura juna a kafafen sada zumunta da aka gudanar yau Litinin a cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa da ci gaban al'umma ta CITAD.

Taron ya samu halartar jagororin masu amfani da kafafen sada zumunta na ɓangarorin daban-daban na al'ummar Kano.

28/11/2021

Kwanakin baya aka yi yayin jirkita hoto zuwa cartoon a kafafen sada zumunta, abin da ya ɗauki hankulan mutane da dama.

An riƙa musayar waɗannan hotuna tsakanin ƴan uwa da abokan arziƙi.

Masoya ma sun riƙa jirkita hotunan masoyansu domin dai nuna musu cewa ana tare, kuma akwai amana.

Ku latsa wannan link domin ganin cikakken bayanin yadda zaku zana naku hoton a wayarku ta salula.
👇👉https://sharfaditech.com/2021/11/27/toon-me-yadda-zaka-canja-hotonka-zuwa-cartoon-a-waya/

Kwanakin baya aka yi yayin jirkita hoto zuwa cartoon a kafafen sada zumunta, abin da ya ɗauki hankulan mutane da dama.An...
27/11/2021

Kwanakin baya aka yi yayin jirkita hoto zuwa cartoon a kafafen sada zumunta, abin da ya ɗauki hankulan mutane da dama.

An riƙa musayar waɗannan hotuna tsakanin ƴan uwa da abokan arziƙi.

Masoya ma sun riƙa jirkita hotunan masoyansu domin dai nuna musu cewa ana tare, kuma akwai amana.

Ku latsa wannan link domin ganin cikakken bayanin yadda zaku zana naku hoton a wayarku ta salula.
👇👉https://sharfaditech.com/2021/11/27/toon-me-yadda-zaka-canja-hotonka-zuwa-cartoon-a-waya/

Address

Kano
700231

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sharfadi Tech LTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share