19/05/2026
.
Duk inda aka taba rayuwa ko mutuncin mutanen Arewa Kwankwaso ne kawai babban zakaran da baya tsoron kowa, yakan tsayawa Hausa / Fulani a duk lokacin da akaci mutuncin su ko aka musu wata banna ko wulakanci.
Ansaba wulakanta Hausa/ Fulani a yankin Inyamurai ko Yarbawa ko kuma a middlebelt.
A duk lokacin da irin wannan tasamu to Kwankwaso ne Kan gaba wurin ganin ya tsayawa al'ummar shi, wannan yasa wadannan kaskantattun mutane duk s**a tsane shi karara har s**aje s**a kai wannan rahoton cewa wai yana gallazawa wadannan kaskantattun makaryatan, marasa hankali da adalci.
Don anhana shi zuwa Amurka sai me ?
Amurka ai ba Aljannah ce ba, sai me kuma ?
Ku aje maganar siyasa anan, bafa Kwankwason ne ake nufi ba wallahi, duk wani Dattijo da Malaman mu dake magana ko daukar mataki idan an cutar da Al'ummar Arewa ake nufi.
Shima abokin mu wannan jajirtaccen matashin da yake maida martani a duk lokacin da aka taba Arewa ko yan Are ko ma Najeriya baki daya Very soon zakuji shima sunfara mishi wannan shirmen Hon Bashir Ahmad .
Wato so ake duk wani mai wata muryar bafa kariya ga al'ummar shi a Arewa a hana shi ko kuma a gama dashi.
Lokaci yazo daya zama dole dukkan mu a Arewa mu zabura kowa ya dawo cikin hankalin shi. Wannan mummunan makircin da ake ta shirya muna yayi muni fa, ya wuce wuri wallahi.
a farka fa😔🙏