Kano Hookups Zone

Kano Hookups Zone Any

28/02/2026

Sorry l tried to post the shortlisted candidates for 2026 Laventis training but it was encrypted!!!

28/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! LO Leh, Sadeeq Moltes, Ben Alex, Fred Man, Mara Fx

25/02/2026

With MATAN AURE Zallah – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

25/02/2026

MAGANAR GASKIYA IDAN ALLAH YA HADA KA DA MACE TAGARI ABU NE MAI WUYA BATA KAIKA WUTA BA

23/02/2026

Slm nayi mafarki da shugaban kasa ya bani kudi sannan ni kuma na dauki rafa daya nida wani hadiminsa batare da ya sani ba kuma duk wanda ya gaida shi haka yake bashi kudi hallau dai naga takardun mutani masu neman aiki na Government da yawa a cikin jaka wani hadiminsa yana ajiyewa a ciki idan anbaya shugaban kasar nake cewa nima inason nayi aikin government shugaban yace min zakasamu amman lokacin babu takardu na a tare dani naga kuma yana tafi bakarfi a jikinsa haryana gudawa mundade dashi shugaban kasa munyi hira dashi sosai tare da wani hadiminsa amman tsohone shi.
Don Allah Dan Annabi ina son a fassara min wannan mafarki nawa kafin nan nayi wane mafarkin da wata matar shugaban kasa muna tafiya tare ina binta a baya.
Na gode inci arzikin ANNABI (S.A.W) Allah ya karbi ibadunmu Ameen!

20/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hassan Abdullahi, Umar Yahaya Sonkaya, Cherif Abdoulkarim

20/02/2026

‎SALLAR NAFILA DARE NA HUDU (4) ACIKIN WATAN RAMADAN

‎Raka'a Hudu (4) Sallama Biyu (2)
‎ Acikin Kowace Raka'a Za'a Karanta

‎-- Fatiha Daya (1)
‎-- Qulya Ayyuhal Kafiruna Ukku (3)

‎Idan Angama Sai Ayi Wuridin ( Ya Wahhabu) Dari Daya (100)

‎Falalar Sallah :-- Wanda Yayita Bazai Tashi Daga Inda Yayita ba Sai Allah Yagafarta Mashi Zunubanshi Baki Daya, Sannan Za'a Rubuta Mashi Ladar Masu Gudun Duniya.

‎Ayi share, domin ya kai ga wasu


‎ Alhamdulillah.

19/02/2026

MASU BURUJIN AQRABU 🦂👇🏽
ان الله لا یغیر ان یشرک به ویغفر مادون ذالک لمن یشاء ومن یشرک بالله فقدافتری اثما عظیما
FASSARA INALLAHA LA YUGAYYIRU AN YUSHRIKA BIHI WA YAGFIRU MA DUNA ZALIKA LIMAN YASHA U WAMAN YUSHRIK BILLAHI FAQADIFTARA ISMAN AZIMA AYA TA 48 CIKIN S NISA I SAU 8 SAI YA ALLAHU 2228 SANNAN QULYA AYYUHAL KAFIRUN 8
MASU BURUJIN QAUSU🏹👇🏽
ان الله یحب الذین یقتلون فی سبیله صفا کانهم بنیان مرصوص
FASSARA INALLAHA YUHIBULLAZINA YUQATILUNA FI SABILIHI SAFFAN KA ANNAHUM BUNYANUN MARSUS AYA TA 4 CIKIN S SAFFI SAU 9 SAI YA ALLAHU 2546 SANNAN ALAM TARA KAIFA 9
SAI MASU BURUJIN JADYU 🐐👇🏽
ان الله وملٸکته یصلون علی النبی یایها الذین ءامنوا صلوا علیه وصلمواتسلیما
FASSARA INALLAHA WA MALA IKATUHU YUSALLUNA ALANNABIYY YA AYYUHALLAZINA AMANU SALLU ALAIHI WA SALLIMU TASLIMA AYA TA 8 CIKIN S AHZAB SAU 10 SAI YA ALLAHU 2851 SANNAN LI ILAFI 10
SAI MASU BURUJIN DALWU🏺👇🏽
ان الله فالق الحب والنوی یخرج الحی من المیت ویخرج المیت من الحی ذالکم الله فانی توفکون
FASSARA INALLAHA FALIQUL HABBI WANNUWA YUKRIJUL HAYYA MINAL MAYYITI WA YUKRIJUL MAYYITI MINAL HAY ZALIKUMULLAHU FA ANNA TUFAKUN SAU 7 AYA TA 95 CIKIN S AN, AM SAI YA ALLAHU 4928 SANNAN IZAJA A 11
MASU BURUJIN HUTU🐟👇🏽
ان الله عالم غیب السموت والارض انه علیم بذات الصدور
FASSARA INALLAHA ALIMU GAIBUSSAMAWATI WAL ARAD INNAHU ALIMUN BIZATISSUDUR AYA TA 38 CIKIN SURATU FADIR SAU 12 SAI YA ALLAHU 4484 SANNAN QULHUWALLAHU 20 IZAJA A 12.
ALHAMDULILLAH WANNAN LAZUMI KOWANNE BURUJI IDAN YA DAU NASA LAZUMIN KULLUM YANDA AKA GANI DA ADADIN HAKA ZA AYI INSHA ALLAH
ALLAH YA KARBI IBADUNMU.

اعوذ بالله من الشیطان الرجیم بسم الله الرحمن الرحیم وصلی الله علی النبی الکریمINAIWA KOWA BARKA DASHANRUWALAZUMAN KOWANN...
19/02/2026

اعوذ بالله من الشیطان الرجیم
بسم الله الرحمن الرحیم
وصلی الله علی النبی الکریم
INAIWA KOWA BARKA DASHANRUWA
LAZUMAN KOWANNE BURUJI MAZA DA MATA NA SHIGAR RANA 💥BURUJI NA 12 HUTU🐟♓ RANA💥 NA CINYE WANNAN ZANGO ZAMU FUSKANCI SABUWAR SHEKARAR FALAKY ALLAH YA NUNAMANA
BURUJI NA FARKO HIMLU🐏👇🏽
والله غالب علی امره
FASSARA WALLAHU GALIBUN ALA AMRIH AYA TA 21 CIKIN S YUSUF SAU 1461
SAI SURATU DUHA GABA DAYANTA qafa 1 YA ALLAHU 1461
MASU BURUJIN SAURU🐂👇🏽
ان الله ربی وربکم فاعبدوه هذا صراط مستقیم
FASSARA INALLAH RABBI WA RABBUKUM FA ABUDUH HAZA SIRADUN MUSTAQIM AYA TA 51 CIKIN S MARYA SAU 66 SANNAN YA ALLAHU 2420 ALAM NASHARAH GABA DAYA 12
MASU BURUJIN JAUZA A👬👇🏽
ان الله مع الذین اتقوا والذین هم محسنون
FASSARA INALLAHA MA ALLAZINATTAQAU WALLAZINAHUM MUHSINUN AYA TA 128 CIKIN S NAHLI SAU 9 SAI YA ALLAHU 2582 SAI INNA ANZALNAHU GABA DAYANTA 3
MASU BURUJIN SARDAN🦀👇🏽
ان الله هوالرزاق ذوالقوة المتین
FASSARA INALLAHA HUWARRAZAQU ZULQUWWATIL MATIN AYA TA 58 CIKIN S ZARIYAT SAU 14 SAI YA ALLAHU 1846 SAI IZAZIL DUKANTA 8
SAI MASU BURUJIN ASADU🦁👇🏽
ان الله هو ربی وربکم فاعبوا هذا صراط مستقیم
FASSARAINALLAHA HUWA RABBI WA RABBUKUM FA ABUDUH HAZA SIRADUN MUSTAQIM AYA TA 64 CIKIN S ZUKRUFI SAU 10 SAI YA ALLAHU 2431 SANNAN ALQARI AU 10
MASU BURUJIN SUNBULA👱‍♀️👇🏽
ان الله یعلم غیب السموت والارض والله بصیر بما تعملون
FASSARA INALLAHA YA ALAMU GAIBUSSAMAWATI WAL ARAD WALLAHU BASIRUN BIMA TA AMALUN AYA TA 18 CIKIN S HUJIRATI SAI YA ALLAHU 3867 SANNAN WAL ASARI 12
MASU BURUJIN MIZAN⚖️👇🏽
ان الله لا یخفی علیه شیء فی الارض ولا فی السماء
FASSARA INALLAHA LA YAKFA ALAIHI SHAI UN FIL ARDI WALA FISSAMA I AYA TA 5 CIKIN S ALI IMRAN SAU 14 SAI YA ALLAHU 2656 SANNAN INN A ADAINAKAL KAUSAR SAU 7
👇

14/02/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usman Been Shehu, Mijin Hajiya, Zakari Ya U Mansala, Abdulssalamu Abdurrahshid, Khairat Yahya

13/02/2026

1

1 Ana Karantata A Kusurwan Gida 4 Gabas Yamma Kudu Arewa Duk Wani Shaidanin Aljani Zaibar Gidan Da
Insha Allahu

Idan Kakaranta Ayatul kusiyyu Kafa 3 Kafin Fita Daga Gidanka Allah Zai Kare Gidan Daga Sharrin Barayi Da Gobara
insha Allahu

3 Bayan Sallar Asuba Wanda Yakaranta Ayatul kusiyyu Kafa 3 Yakaranta Ismul'azam (Yahafizu 111)
Allah Zai Kareka Daga Masifu Da Cututtuka Da Yawan Damuwa Da Bakin Ciki Wannan Tsari Ne Harga Iyalinka Da Dukiyarka
Insha Allahu

4 Idan Kanada Wata Bukata Kullum Karika Karanta Ayatul kusiyyu Kafa 41 Da Yamma Gafda Faduwar Rana
Tsawon Sati 2 Wannan Bukata Zata Biya

5 Idan Kanason Mallake Zuciyar Mutum ko Kanason Yasoka sosai ko Kanason Yakasance Atare Dakai To Kakaranta Ayatul kusiyyu Kafa 41 Akan Abinci Kabashi Yaci Kwana 3 Ko 7 insha Allahu Zaka Mallake Shi

Mujarrabun

14/11/2025

Idan zaka saki matarka, yanada kyau kayi tunani kamar haka:

- samari dayawa tace kai takeso, shin wane irin hali ƙuncin rayuwa zata iya shiga idan kun rabu

- shin iyayenta sunada ƙarfin kula da ita a gida

- shin wane irin ƙunci rayuwa yaranka zasu shiga na rashin mahaifiyarsu acikin gida
--------------------

Illolin sakin mace:

1. Idan ka sake mace, zai iya zama sanadiyyar rushewar tarbiyyar yaranka

Yaro zai fanɗare, zai ƙyanƙyashe, zai daina saurarenka a tunaninsa kaine silar rabuwarsa da mahaifiyarsa (yaro yafison mahaifiyarsa sama da mahaifinsa)

2. Mace zata iya zama matar banza bayan ta futo daga gidan miji

3. Mace zata iya fuskantar tsangwama daga abokai da yan uwa, da mutanen da s**a nemi hana aurenku a karon farko

4. Wasu dagacikin mata suke cusa ƙiyayya tsakanin yara da mahaifinsu bayan sun futo daga gidan mijinsu
------------------

Sakin aure cin amanar soyayya ne kai tsaye

Idan har babu jituwa a tsakaninku, zaka iya tura yarinya gidansu na mako biyu dagabaya sai ka dawo da ita

Daga cen iyayenta zasu ja kunnuwanta da nasihohi akan zaman aure

Idan taƙi tayi hankali, sai ka ƙaro aure 😂
Copied
AUTHOR:- MAI ABIN SO 09033030292

Address

Muhammad Buhari Way
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano Hookups Zone posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kano Hookups Zone:

Share