Nazeerukhan Teach

Nazeerukhan Teach Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nazeerukhan Teach, Business service, Kofar waika, bayan masallacin khalipha ishaq rabiu, Mrgy/Rabi'ukoki Street, Kano.

Nabude wannan shafine domin fadada tunaninmu agameda graphics ,logo,edition,har abinda yashafi tallata hajarku ,koyin katingayyata ko fasta dadai sauransu daduk abinda ya shafi social media

๏ฟผMene Forex trade Forex trade wata kasuwace da ake hada-hadar chanjin kudade na kasashen ketare kamar su:  America, Japa...
08/01/2021

๏ฟผ
Mene Forex trade

Forex trade wata kasuwace da ake hada-hadar chanjin kudade na kasashen ketare kamar su:

America,

Japan,

England,

Canada,

Australia,

France,

Europe

da dai sauransu.

Sannan ita

wannanan kasuwa ba iyaka chanjin kudade kawai ake ba ana kasuwancin :

Gwal ( Gold ) ,

Danyen man fetur wato (crude oil) a turance ,

Silver ,

da dai sauransu.

Hallau dai ita wannan kasuwa mai al-barka itace kasuwa mafi girma a duniya wajen kawo kudi masu yawa a kankanin lokaci.

A kullum ana juya dollar a kalla trillion biyar ( 5 trilion dollar ) a kullum wanda a naira zai tashi kusan trillion 1800 naira .

Sannan ita wannan kasuwa ana gudanar da kasuwancin tane a cikin awanni ashirin da hudu wato ( 24 hours ) .

Sannan tana gudana a ranakun mako sau biyar a sati daga litinin zuwa juma'a, banda asabar da lahadi wato ( week end) .

Sannan kasuwar ana budeta ne ranar lahadi da karfe goma na dare 10:pm, kuma suna rufeta da karfe goma na daran juma'a 10:pm .

Wannan kenanan to idan mukayi duba da wannan karatu da ya gabata sai mu gane cewa , Forex trade na nuna mana cewa mu sayi kudin wata kasar musayar wa wata kasar.

misali ka bada euro a baka dollar.

Haka abin yake cikin sauki.

Akwai wani hanzari ba guduba

shi account na Forex trade yarabu Gida biyu

akwai wanda akesaka swap wato rba

akwai tsarikan da ake bi domin kawcewa wannan swap.

Shiga nan sai ka duba cikaken darasin please kuyi

Shere wa abokan arziki

https://www.nazeerukhan.com.ng/2020/10/fx-1.html

Yadda zaka koyi Forex trade a harshen Hausa๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
16/02/2020

Yadda zaka koyi Forex trade a harshen Hausa
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

YOUR DESCRIPTION HERE

30/07/2019

Logo
27/07/2019

Logo

Advertised with me
19/07/2019

Advertised with me

  it's dangerous
19/07/2019

it's dangerous

 # give up friend's
19/07/2019

# give up friend's

  me if you need yours
18/07/2019

me if you need yours

New updates
18/07/2019

New updates

New lates
18/07/2019

New lates

New released
18/07/2019

New released

New update
18/07/2019

New update

Address

Kofar Waika, Bayan Masallacin Khalipha Ishaq Rabiu, Mrgy/Rabi'ukoki Street
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nazeerukhan Teach posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share