30/08/2020
Slm baekanmu da safiya dafatan kowa yana cikin koshin lafiya yan uwana yan Nigeria wai yaushene wacce rana ce wanna lokacine da abubuwa zasu daidai ta a kasarnan tamu shinwai laifin suwaye shuwagabanni ko mabiyansu yan kasuwa masu ma aikatan gwamnati masu Aikin karfi dukkanninmu kowa danasa matsalar dan allah yamata mudunga kishin kanmu da kasarmu kuma walllahi wannan kishin bazai samuba harsai munriki gaskiya da amana adalci shizai kaimu gaci mucimma abunda mukeso komai inyai tsada a kasarnan baya saukowa meyasa haka mutambayi kanmu rashingaskiyane al ummma munata zagin shugabanni wannan bashi zai kawo gyaraba saidai ma yakara lalata komai dan allah mugyara shugabanni munasan adalci ai mana adalci adalci a ko ina