Ayyad College, Kano

  • Home
  • Ayyad College, Kano

Ayyad College, Kano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ayyad College, Kano, Consulting Agency, .

04/03/2026
ADMISSION! ADMISSION!! ADMISSION!!!  Progress into: ✓Pre-Nursery, Nursery, Primary, Women Section And Mass Education. ! ...
22/08/2022

ADMISSION! ADMISSION!! ADMISSION!!!
Progress into:
✓Pre-Nursery, Nursery, Primary, Women Section And Mass Education.
! Or Contacts@👇
√✓09121774164,
0810 337 5256,
0703 614 4315

28/04/2021

By, Aliyu Yahya Dorayi 28/4/2021 Jama'a ko kunsan halin da Arewa take ciki da Qasa baki? Duba da halin rashin da yakici yaki cinyewa...

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah, Masha Allah.AYYAD SCINECE ACADEMY, KANO.Is Loading as of this First Term 2019...
01/08/2019

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah, Masha Allah.
AYYAD SCINECE ACADEMY, KANO.
Is Loading as of this First Term 2019 Insha Allah.
Pre-nursery, Nursery, Primary, Islamiyya, Adult Edu. And Women Section.
Address: Gaida Kuka Uku Abacha Strreet, Kumbotso L.G.A Kano-Nigeria.
The management of Ayyad science academy wishes to inform the general public that it's selling of forms has been in progress for the admission of new students.

Into its different classes and categories of schools for 2019/2020 ACADEMIC SESSION ADMISSION EXERCISE.

For more info Contact:08144444460, 08167648573
Email: [email protected]
Facebook: AYYAD SCIENCE ACADEMY
WhatsApp Num. 07036606942

AYYAD AGENCY AND ASSOCIATE (A-4) Wannan kamfani kamar yadda muka saba a wannan Shekarar ta 2019 Mun shirya domin bada ba...
22/11/2018

AYYAD AGENCY AND ASSOCIATE (A-4)
Wannan kamfani kamar yadda muka saba a wannan Shekarar ta 2019 Mun shirya domin bada bashin Fulotai Masu girman 50 by 50. A garin Takaratsa Bayan Barikin Janguza. Haka kuma muna da Gidaje da Filaye da Gonaki na sayarwa a Wurare daban-daban kuma duk akan farashi dai dai da Bukatunku, ga duk maiso kai tsaye zai iya Ziyartar Ofishinmu dake No.4 Ring Road By Pass Uba Safiyanu Road, R/Zaki Bus Station Street Gwale Kano, Ko kuma Lambar mu, 08144444460. Sanarwa daga Comrade. Aliyu Yahya Dorayi G.M (A-4) Estate and Agric Production Company

AYYAD AGENCY AND ASSOCIATE  Akokarinmu na muga mun inganta harkokin Noma Ayanzu haka wannan Kamfani yatanadar muku da wa...
06/11/2018

AYYAD AGENCY AND ASSOCIATE
Akokarinmu na muga mun inganta harkokin Noma Ayanzu haka wannan Kamfani yatanadar muku da wani Irin Ciyawa wacce ake Shukata kuma a yanketa acikin Sati (4), mun samo wannan ne domin Saukakawa Makiyaya wajen Fara Noma Abincin Dabbobi wacce domin samun saukin al'amuran kiwo.
Haka kuma muna da Tanaje-Tanaje Kala kala dan kiwo da Noma, Kuma muna da Kwararrun Malaman Gona dana Dabbobi. Kai tsaye zaka iya samunmu a Adireshinmu.
Ko kuma 08144444460.

Ayyad Agency And Associated (A-4) Kamfanin mu yana da tsare tsare masu tarin yawa. Ayyukan Gidaje, Sai da Fulotai ko bad...
04/11/2018

Ayyad Agency And Associated (A-4)
Kamfanin mu yana da tsare tsare masu tarin yawa. Ayyukan Gidaje, Sai da Fulotai ko bada Bashi ga Ma'aikata, Bada hayar Gidaje, Kula da Karbar Saka Hayar Gida, Tsara taswirar Gidaje ko Gonaki, Fidda Awon Fulotai, Bada Shawarwari akan Kiwaon Kajin Hausa da Noma, da Karbar Ayyukan Gine-Gine, Ayyukan Sufuri, da Sauransu.

Zaka iya samunmu a No. 4 Ring Road 'Yan Tifa by Pass Sheak Uba Safiyanu Road, R/ Zaki Bus Station Street Gwale, Kano.

Ko kuma Ta lambobin mu, kamar haka: 08144444460, 07036606942.

Mun Kware Wajen Bada Shawarwari da Kuma Samar muku da Irin Kajin Hausa Masu Tarihi Don Samun Babbar Riba.Ko kunsan baiwa...
03/11/2018

Mun Kware Wajen Bada Shawarwari da Kuma Samar muku da Irin Kajin Hausa Masu Tarihi Don Samun Babbar Riba.

Ko kunsan baiwar da kuma Albarka da Allah yasanya acikin kajin mu na gida wato Kajin Hausa? Da Kaza Hamsin in Allah yarika maka zaka/ki iya samun kudi daga kan 750000 zuwa sama a shekara. Ko ka/kin san Maganin tsutsar Gona da take fidda shuka daga hayyacinta akan kanin lokaci? Duk domin jin yadda tsarin yake kai tsaye ka'iya samunmu a ofishin mu, dake No. 4 Ring Road 'Yan Tifa by Pass Sheak Uba Safiyanu Road R/ Zaki Bus Station Street Gwale Kano.
Ko kuma: 08144444460

Kiwo da Noma Dann RibaDomin jin yadda tsarin kiwon kajin hausa nazamani yake da hanyoyin da yakamata abi asamu biyan buk...
01/11/2018

Kiwo da Noma Dann Riba

Domin jin yadda tsarin kiwon kajin hausa nazamani yake da hanyoyin da yakamata abi asamu biyan bukata, ga mai neman karin bayani ko bashi shawarwari kai tsaye sai ina naimar mu, ta Adireshin Ofishinmu dake Ring Road by Pass 'Yan Tifa Uba Safiyanu Road R/Zaki Bus Station, Gwale Kano. Ko kuma lambar waya kamar haka: 08144444460

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ayyad College, Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Business?

Share