Isah dady kaleku

Isah dady kaleku am not weathly, but i have a rich mind, Am not the best ,But i try my best....

28/05/2026

Allah maimaita mana......

24/04/2026

Yawan jinkirta alheri na iya juyar da farin ciki zuwa nadama,
A yau ne lokacin da zuciya ke bukatar kulawa, ba gobe ba.
Ka yi taimako,
ka nuna ƙauna,
ka yi godiya
lokaci ba ya jiran kowa.....
Isah Dady Kaleku

Wataƙila arzikinka yana cikin haƙurinka,‎wataƙila yana cikin hangen nesanka,‎‎wataƙila yana cikin zuciyarka mai son Alhe...
18/04/2026

Wataƙila arzikinka yana cikin haƙurinka,
‎wataƙila yana cikin hangen nesanka,

‎wataƙila yana cikin zuciyarka mai son Alheri ga kowa.
‎Wataƙila Allah ya hana ka wani abu
‎domin ya shagaltar da kai da Shi, ya ɗaga darajarka, ya ba ka abin da ka roƙa, ya kuma ninka maka lada.
Ka tuna duk lokacin da abin da kake so ya jinkirta,
idan ka kyautata zato ga Allah,
‎zai zo maka mafi alheri fiye da abin da ka so.......

27/03/2026

Buhun Cementi 11K.
Litar Man Fetur 1,400.
Buhun Taki 47k. 🤦
Allah Ubangiji ka chanja mana wannan gwamnatin ta OMOLOGO.🤲

24/03/2026
Barka da Sallah
24/03/2026

Barka da Sallah

24/03/2026

Wata rana zaka farka…
ka gane cewa lokutan da kake da su sun wuce.
Lokacin da zaka yi sallah da nutsuwa… ka bari.
Lokacin da zaka tuba… ka ce “sai gobe.”
Lokacin da zaka taimaki wani… ka ce “ba yanzu ba.”
Sai yau ya zama jiya… jiya ya zama tarihi.
Rayuwa bata jira kowa.
Mutuwa bata sanarwa.
Kabari baya tambayar ka shirya ko a’a.
Don Allah… ka dawo gare Shi tun yanzu.
Kafin lokaci ya kure.
Kafin nadama ta zama abokin zama.

*Duniya makaranta ✍️*

09/02/2026

Zunubi yana da daɗin ɗan lokaci, amma nadama tana da tsawo. Aljanna tana da wahalar hanya, amma azaba tafi tsanani ga mai sakaci Dan haka yan uwa muji tsoton allah mu gyara tsakaninmu da ubangijin mu tun kafin ranar da nadaama bazata mana amfani ba taxo.

*Duniya makaranta ✍️*

09/02/2026

*"Duk mazinata Zasu fara Fuskantar Uqubar 🔥 tun acikin Ƙabarinsu, Kafin tashin Ƙiyama, Musamman waɗanda Sukeyin Zina Da Matar Aure*

09/02/2026

"𝗜𝗱𝗮𝗻 𝗞𝗮𝗴𝗮 𝗠𝘂𝘁𝘂𝗺 𝗮 𝗧𝗮𝗿𝗸𝗼𝗻 𝗦𝗵𝗮𝗶𝗱𝗮𝗻👹 𝗞𝗮𝗿𝗸𝗮𝗶𝗺𝗮𝘀𝗮 𝗗𝗮𝗿𝗶𝘆𝗮❌ 𝗞𝗮𝗿𝗸𝗮 𝗔𝗶 𝗯𝗮𝗻𝘁𝗮𝘀𝗵𝗶❌𝗞𝗮𝗿𝗸𝗮 𝗸𝘆𝗮𝗿𝗲𝘀𝗵𝗶 ❌𝗞𝗮𝗿𝗸𝗮 𝗚𝘂𝗷𝗲𝘀𝗵𝗶❌ 𝗗𝗼𝗺𝗶𝗻 𝗕𝗮𝗸𝗮𝘀𝗮𝗻 𝗬𝗮 𝗷𝗮𝗿𝗿𝗮𝗯𝗮𝘄𝗮𝗿𝗸𝗮 𝗭𝗮𝘁𝗮 𝗞𝗮𝘀𝗮𝗻𝗰𝗲𝗯𝗮🙏

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isah dady kaleku posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share