kisa'ee group company

kisa'ee group company an entrepreneur and students.

21/09/2024
We are good at latest glasses frames for ladies and men, and we are good at decorations for birthday, dinner, bridal sho...
16/09/2024

We are good at latest glasses frames for ladies and men, and we are good at decorations for birthday, dinner, bridal shower, traditional sitting (kamu) etc.

For more information contact
kisa'ee group company page
_kisaee_group_collection IG page or at
08083388756 WhatsApp number.

11/09/2024
Design frames and case for ladies 🥰 @ 7k
16/08/2024

Design frames and case for ladies 🥰
@ 7k

DescriptionWannan course din anyi shine musamman saboda samarwa mata sana'ar yi suna daga gida ba tare da sunje ko ina b...
15/08/2024

Description

Wannan course din anyi shine musamman saboda samarwa mata sana'ar yi suna daga gida ba tare da sunje ko ina ba.

Abubuwan da zaki koya a idan kika siya course din,

Zaki koya yanda ake hada turarenwuta kamar haka:

- Turaren wuta na ko wane irin icce mai hadin sugar.

- Turaren wuta marar hadin sugar

- Turaren wuta irin na Yan Senegal

- Turaren wuta irin na Yan Yemen

- Turaren wuta na wardrobe

- Turaren wuta na gari

- Humra fara

- Humra baqa

- Room freshener

- Mopping mist

Abubuwan da zaki koya a gyaran jiki:

- Halawa

- Body cleanser

- body scrub

- hadin kurkur

- hadin dilka

- turaren jiki

- dilka body wash

- dilka body oil



Duka wannan zaki koyesu a naira 20k kacal.

Sannan Bayan wannan akwai bonuses kamar haka:

- Yanda zakiyi branding kasuwarki

- Yanda Zakiyi packaging

- Yanda zakiyi ma kayanki kudi

- zaki samu littafin da zai koya maki yanda zakiyi kasuwanci online (WhatsApp)

- Zaki samu number mai siyar da kayan turarenwuta na 'yan maiduguri da kuma mai siyar da kayan turarenwuta na 'yan sudan.



Banda bonuses, duk lokacin da akayi upgrading course din, wato aka qara sababbin abubuwan qamshi zaki same su kyauta ba tare da kin qara biyan ko sisi ba. Saboda za'a qara koya wasu abubuwan nan gaba.

Idan kika siya wannan course din Zaki samu sana'a wadda zakiyi a gida, zaki koya kina daga gida, kina daga daki a kwance.



Idan kika siya wannan course din Zaki San sirrika na hada turarenwuta da kayan qamshi masu dadi. Zaki koya abubuwan da ba kowa ya sansu ba.



Idan kika siya wannan course din Zaki samu contact na masu siyar da kayan turaren masu inganci ba irin Wanda ake masu hadi da wani abun su rage qamshi ba. Zaki samu masu siyar da kayan turaren wanda ba algush sannan kuma ba tsada.



Idan kika siya wannan course Zaki samu access da support group inda a ko da yaushe k**e neman wani taimako wajen hada turare, ko kina son kisan wani abun za'a fada maki.



Idan kika siya wannan course din, zan taimaka maki wajen gina kasuwancinki mai inganci ta hanyar baki shawarwari da k**e buqata.



Idan kika siya wannan course din ko baki da jarin siyan kayan turare Za'a nuna maki hanyar da zaki samu Jari mai tsoka wanda zai isheki kiyi kasuwarki hankali kwance.

Address

Kano, Abuja
Kano
1212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when kisa'ee group company posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share